MBH media

MBH media Information scientist and programs

31/03/2026

Military gets N2.3tn special funding amid security crisis

27/03/2026
27/03/2026

Babban abunda yake bani mamaki, Idan anyi magana akan Rashin adalcin da gwamnati takeyi, sai Kuga wani sakarai yafito Yana kareta Kuma har cikin zuciyarsa yasan karya yake aikatawa

Amma sonzuciya da tumasanci da Rashin sanin ciwon Kai.

Duk yadda kakeson Dan siyasa to kasani saboda siyaasar Shima yake sonka idan har alu'mmarka basu amfana dashiba bashida amfani kaima ko nawa yabaka wlhi bakaci ribar komaiba haka za adawo azauna cikin talauci.

Allah yabamu shuwagabbani masu adalci.

DARASI: Rayuwar Tsohon Gwamnan Jihar Taraba, Danbaba Suntai Ta Isa Mutum Ya San Cewa Duniya Abar Tsoro CeWannan da keku ...
27/03/2026

DARASI: Rayuwar Tsohon Gwamnan Jihar Taraba, Danbaba Suntai Ta Isa Mutum Ya San Cewa Duniya Abar Tsoro Ce

Wannan da keku gani tsohon Gwamnan jihar Taraba ne Danbaba Suntai, ya taba zama gwamna mai iko, mai karfin fada-a-ji a Nijeriya, mai arziki, kuma mai mulki.

Danbaba Suntai ya fuskanci wata mùģùwar kaddara wadda ta zama abin tunatarwa gare mu baki daya. Bayan ya tsallake rijiya da baya a hàďarin jirgin sama a shekarar 2012, inda ya yi fama da matsalolin rashin lafiya sosai har zuwa rasuwarsa a ranar 28 ga watan Yuni, 2017.

Kafin ya rasu ya yi fama da matsalolin rashin lafiya da dama, inda ya kai aka ma bar zuwa dubinsa akan rashin lafiyar. Haka bayan wadanda ke kewaye da shi ba a bari kowa ya je inda yake inba iyalinsa ba da 'yan uwasa ba.

Yana ji yana gani har ya rasu bai iya magana haka zalika baya iya ko tashi daga kujera zuwa gado!

Abin lura anan shine, babu wani matsayi ko dukiya, ko mulki da zai dawwama. Ya kamata waɗanda suke da iko a yau su yi tunani sosai a kan darussa daga rayuwarsa da wucewarsa.

Allah yasa mu wanye lafiya.

Daga Hayatu Nasiru Ala Burwa

26/03/2026

Tsarin mallakar gomnonin jihohi do min cin zabe
(Tunubu)

Masu Neman Gurbin Karatu: Shirin Tallafin Karatun Digiri na Waje na PTDF 2026 | Birtaniya (UK), Jamus, Faransa & Malaysi...
18/01/2026

Masu Neman Gurbin Karatu: Shirin Tallafin Karatun Digiri na Waje na PTDF 2026 | Birtaniya (UK), Jamus, Faransa & Malaysia👇

The Petroleum Technology Development Fund (PTDF)—a Federal Government agency charged with developing indigenous human capacity and advancing petroleum

Address

Kubwa
Abuja
123

Telephone

+2348063757954

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MBH media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MBH media:

Shortcuts

Share