Yusuf Kyari Goni

Yusuf Kyari Goni Alhandulillah for been a Muslim.

Congratulations, my son Abdulmumin Alim May Almighty Allah bless your certificate with more opportunities.
23/04/2024

Congratulations, my son Abdulmumin Alim May Almighty Allah bless your certificate with more opportunities.

اللهم إنك عفو تحب العفو فاعف عناAllahumma innaka afuwwun tuhibbul afwu fa,afu anna.
02/04/2024

اللهم إنك عفو تحب العفو فاعف عنا
Allahumma innaka afuwwun tuhibbul afwu fa,afu anna.

Babbar ni'ima ce ace mutanen kirki ne s**a haifeka, karin ni'ima ne ace ka zama na kirki.Yaa Allah kai Tukuicin Al-janna...
19/03/2024

Babbar ni'ima ce ace mutanen kirki ne s**a haifeka, karin ni'ima ne ace ka zama na kirki.Yaa Allah kai Tukuicin Al-jannah ga IYAYEN mu, Ramadan Mubarak.

Kowa yaga zabuwa da zanenta ya ganta.  Allah kadai muke nufa da bukata, dan shike da arzikinda babu irinta, sannan ya mu...
15/02/2024

Kowa yaga zabuwa da zanenta ya ganta. Allah kadai muke nufa da bukata, dan shike da arzikinda babu irinta, sannan ya musanya kukarmu da dariya, kana ya maye kuncinmu da walwala.

Duk rintsi duk wuya Allah kar ka jarrabemu da cin Haram, ka bamu sa,an rayuwa ka bamu sa,ar mutuwa. Ka tsaremu aikin Dan...
05/02/2024

Duk rintsi duk wuya Allah kar ka jarrabemu da cin Haram, ka bamu sa,an rayuwa ka bamu sa,ar mutuwa. Ka tsaremu aikin Dana sani, Alhamdulillahi ala kulli haal.

إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ
28/01/2024

إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ

Baka yin Alkhairi ka lalace, kamar yadda baza kayi sharri ba ka gama lafiya, barka da dare masoya
01/12/2023

Baka yin Alkhairi ka lalace, kamar yadda baza kayi sharri ba ka gama lafiya, barka da dare masoya

29/08/2022

Inna lillahi wa Inna Ilaihi raji,in

Allah yayiwa mahaifinmu Malam Kyari Goni rasuwa a yau litinin
Allah ya gafarta mai yasa ya huta ya kyautata namu bayan nasu

28/07/2022
Adduar juma'aYa Allah muna Rokon ka da sunayen ka tsarkaka Ka shiga cikin lamuran Shugaba Muhammadu Buhari ka bashi ikon...
17/03/2019

Adduar juma'a

Ya Allah muna Rokon ka da sunayen ka tsarkaka Ka shiga cikin lamuran Shugaba Muhammadu Buhari ka bashi ikon jagoranci kan turba mai kyau

Ya Allah ka kara bashi basira ka buda masa tunanin sa wajen zakulo tare da Hango Abubuwan da zasu kawo Sauki wa al umma

Ya Allah ka bawa Shugaba Buhari Abokan Ayyyuka Na kwarai Wanda za su hada hannu wajen tallafawa Al umma

Ya Allah ka zaunar mana da kasar mu Lafiya.

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf Kyari Goni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share