Sadiya wakili gombe

Sadiya wakili gombe Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sadiya wakili gombe, Women's clothes shop, GRA area, Abuja.

YANZU-YANZU: Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin sayar da buhun shinkafa mai nauyin kilogiram 50 kan Naira 40,000 Ga ...
08/08/2024

YANZU-YANZU: Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin sayar da buhun shinkafa mai nauyin kilogiram 50 kan Naira 40,000 Ga ma'aikatan Gwamnati.

21/07/2024

Tabbas munci taliya mai naso harga makwogoro

10/05/2024

Support Ina goyon bayan wannan tafiyar ta kafa jam'iyyar matasa domim kayo sauyi a wannan kasa mai Albarka
idan har kidurin mu yayi nasara bazamu kara yarda wasu tsoffin banza marasa kishin kasa masu manufar cutarda goben mu da gonen yayan
lokaci yayi da duk wani matashi mai hankali zai lura muhada hannu tare domin kawo sauyi da yardar Allah

08/05/2024

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM 🙏🙏🙏

NASIHA CE...

ABUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU
SUYIMA ADDU'A:

1. Lokacin da kake jiran sallah a masallaci.
2. Lokacin da kake sallah a sahun farko.
3. Fadin Amin bayan karatun fatiha.
4. Sallar subhi acikin jam'i.
5. Yin addu'a ga dan'uwanka musulmi abayansa.
6. Ciyarwa fisabilillah.
7. Koyar da mutane Alkhairi.

Allah Kabamu Ikon Lazimtar Aikatasu, Allah Yakarbi Ibadun mu Bijahi Rasulillahi (S.A.W).

Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Safiya.🙏🙏🙏

ALAMUN CIWON HASSADA. 1. Kana fatan ni'imar da Allah ya yi wa É—an'uwanka ta gushe ya rasa. 2. Ko kana fatan ta dawo hann...
08/05/2024

ALAMUN CIWON HASSADA.

1. Kana fatan ni'imar da Allah ya yi wa É—an'uwanka ta gushe ya rasa.

2. Ko kana fatan ta dawo hannun ka, shi ya rasa.

3. Ko kana farin ciki idan wata musifa ta faÉ—a masa.

4. Ko kana bakin ciki da wani alkhairi ya same shi.

5. Ko idan ana yabon sa a gaban ka kana jin rashin daÉ—i.

6. Ko idan ana sukar sa a gaban ka kana jin daÉ—i.

7. Ko kana jiran ka ji wani mummunan labari gamai da shi.

8. Ko idan ka gan shi ka ji rashin daÉ—i a ranka.

9. Ko ka haɗa kai da maƙiyan sa don cutar da shi.

10. Ko ka ji kana ƙin masoyan sa kana son maƙiyan sa.

Idan kana da waɗannan alamun gamai da wani, to kai mai hassada ne, mummunar hassada, wacce za ta sa ka yi ɓarin duk aiyukanka masu kyau, kuma ba ka isa ka hana Allah ya yi abin da yaga dama ba.

Sheikh Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

 # Baba uban gombawa good morningâ‚©
28/04/2024

# Baba uban gombawa good morningâ‚©

Address

GRA Area
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sadiya wakili gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share