Fagen wasanni Mu'azu

Fagen wasanni Mu'azu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fagen wasanni Mu'azu, Baby & children's clothing store, Fada, Abuja.

28/03/2026

Boom πŸ’₯🀯 coming soon πŸ”œ

πŸ‡«πŸ‡· Kylian Mbappe Gaba daya tarihin sa a Paris Saint-Germain:🏟 Wasanni 306 ⚽️ Ƙwallaye 255 🎯 Taimako 108 🀝 Goal+Assist  3...
12/09/2025

πŸ‡«πŸ‡· Kylian Mbappe Gaba daya tarihin sa a Paris Saint-Germain:

🏟 Wasanni 306
⚽️ Ƙwallaye 255
🎯 Taimako 108
🀝 Goal+Assist 363
πŸ₯ˆ Wasan karfe na Champions League
πŸ† Gasar Ligue1 6
πŸ† Kofin French Cup 3
πŸ† Kofin French League Cup 2
πŸ† Kofin French Super Cup 3
πŸ‘Ÿ Ligue1 Golden Boot 6
πŸ‘Ÿ Coupe de France Top scorer 2
🌟 Ligue1 player of the year 4
βœ… Dan wasa PSG mafi yawan kwallaye a tarihin kungiyar
βœ… Dan wasan PSG mafi yawan kwallaye a gasar Ligue 1
βœ… Dan wasan PSG mafi yawan kwallaye a filin wasa na Parc Des Princes

Legendary Player! Greatest Footballer! πŸ”₯

Jerin Ζ™asashe 20 mafi kyawu a nahiyar Afirka da kuma matsayin su a duniya, cikin jadawalin da FIFA zata fitar a ranar 18...
12/09/2025

Jerin Ζ™asashe 20 mafi kyawu a nahiyar Afirka da kuma matsayin su a duniya, cikin jadawalin da FIFA zata fitar a ranar 18 ga watan Satumba.

1. πŸ‡²πŸ‡¦ Morocco (12)
2. πŸ‡ΈπŸ‡³ Senegal (19)
3. πŸ‡ͺπŸ‡¬ Egypt (32)
4. πŸ‡©πŸ‡Ώ Algeria (39)
5. CΓ΄te d'Ivoire (44)
6. πŸ‡³πŸ‡¬ Nigeria (45)
7. πŸ‡ΉπŸ‡³ Tunisia (47)
8.πŸ‡¨πŸ‡² Cameroon (52)
9. πŸ‡ΏπŸ‡¦ South Africa (55)
10. πŸ‡²πŸ‡± Mali (56)
11. πŸ‡¨πŸ‡© DR Congo (60)
12. πŸ‡§πŸ‡« Burkina Faso (64)
13. πŸ‡¨πŸ‡» Cabo Verde (70)
14.πŸ‡¬πŸ‡­ Ghana (75)
15. πŸ‡¬πŸ‡¦ Gabon (79)
16. πŸ‡¬πŸ‡³ Guinea (80)
17. πŸ‡ΊπŸ‡¬ Uganda (82)
18. πŸ‡ΏπŸ‡² Zambia (85)
19. πŸ‡¦πŸ‡΄ Angola (88)
20. πŸ‡§πŸ‡― Benin (92)

β€’

Rodrygo: "Muna so mu buga dukkan wasanni kakar wasan bana ba tare da rashin nasara ba."● Fagen Wasanni
22/09/2024

Rodrygo: "Muna so mu buga dukkan wasanni kakar wasan bana ba tare da rashin nasara ba."

● Fagen Wasanni

Ousmane DembΓ©lΓ© ya zura kwallaye tare da taimakawa 6 a gasar Ligue 1 ta Faransa a kakar wasa ta bana ( kwallaye 4, ya ta...
22/09/2024

Ousmane DembΓ©lΓ© ya zura kwallaye tare da taimakawa 6 a gasar Ligue 1 ta Faransa a kakar wasa ta bana ( kwallaye 4, ya taimaka 2). Fiye da kowanne Ι—an wasa a cikin manyan Lig na Turai.

Ousmane DembΓ©lΓ© a gasar Ligue 1:

🏟️ Wasanni 57
⚽ kwallaye 19
🎯 Taimako 17

● Fagen Wasanni

58' Real Madrid 1-1 EspanyolThibaut Courtois ⚽54' (OG)Dani Carvajal ⚽   ' Real Madrid 1-1 EspanyolThibaut Courtois ⚽54' ...
22/09/2024

58' Real Madrid 1-1 Espanyol

Thibaut Courtois ⚽54' (OG)

Dani Carvajal ⚽

' Real Madrid 1-1 Espanyol

Thibaut Courtois ⚽54' (OG)

Dani Carvajal ⚽

A Hukumance: Barcelona ta yiwa Ansu Fati Rijista da riga mai lamba 10 βœ…β€’ Fagen Wasanni
26/08/2024

A Hukumance: Barcelona ta yiwa Ansu Fati Rijista da riga mai lamba 10 βœ…

β€’ Fagen Wasanni

James Rodriguez tsohon dan wasan Real Madrid Wanda yake buka wa Colombia πŸ‡¨πŸ‡΄ wasa ayau litinin yakoma rayo vallencano
26/08/2024

James Rodriguez tsohon dan wasan Real Madrid Wanda yake buka wa Colombia πŸ‡¨πŸ‡΄ wasa ayau litinin yakoma rayo vallencano

Roberto Martinez: "Cristiano Ronaldo ba shine dan wasan da ya kasance shekaru 10 da s**a wuce ba, yanzu ya fi kwarewa.  ...
26/08/2024

Roberto Martinez:

"Cristiano Ronaldo ba shine dan wasan da ya kasance shekaru 10 da s**a wuce ba, yanzu ya fi kwarewa.

Yana da mahimmanci ga tawagar kasar Portugal. Shi ne Jagoran mu.”

● Fagen Wasanni m

🚨 BREAKING: Jude Bellingham ya samu rauni.Zaiyi jinya na aΖ™alla wata guda. [Mario
23/08/2024

🚨 BREAKING: Jude Bellingham ya samu rauni.

Zaiyi jinya na aΖ™alla wata guda. [Mario

Address

Fada
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fagen wasanni Mu'azu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share