Faith & Guidance

Faith & Guidance Welcome to Faith & Guidance. Here you will find:
• Islamic reminders
• Christian mot

This channel shares inspirational and motivational videos from both Islamic and Christian teachings to encourage peace, faith, hope, kindness, and strong belief in God.

01/06/2026

Christian or Muslim?...

If you want to learn more about the Bible and the Qur'an, follow this page.

Follow & Share for the next episode.

01/06/2026
31/05/2026

end would

29/05/2026

27/05/2026

Muslims believe Isa (Jesus) will return before the end 👀 Part 7 coming soon.

24/05/2026

24/05/2026

22/05/2026

foll

Idan Mace Tana Wasa da Gabanta:Idan kaga mace tana yawan wasa da gabanta kowane lokaci, yana iya nufin abubuwa daban-dab...
02/08/2025

Idan Mace Tana Wasa da Gabanta:

Idan kaga mace tana yawan wasa da gabanta kowane lokaci, yana iya nufin abubuwa daban-daban, dangane da yanayinta:

Idan tana da aure – To mijinta bai iya gamsar da ita yadda ya kamata ba. Wannan yana nuna cewa akwai matsala a rayuwar su ta aure da ya kamata a magance.

Idan bata da aure – Wannan shine ake kira Istimna’i (Ma********on), wanda yana da illa ga mace.

Illar Istimna’i ga Mace

1. Yana rage sha’awa ga mijinta idan ta yi aure.

2. Zai iya haddasa rauni a farjinta.

3. Yana iya haddasa matsalar rashin gamsuwa daga mijinta (Anorgasmia).

4. Yana iya janyo ciwon mara da ciwon mahaifa.

5. Idan an yi shi sosai, yana iya haddasa yawan jin kaikayi a gabanta.

Shawara

Ga Matayen da ba su da Aure

A daina kallon abubuwan batsa (p**n) domin yana ƙara haɓaka wannan dabi'a.

A nemi aure idan lokaci ya yi.

A dage da ibada da karatun Al-Qur’ani domin rage tunanin hakan.

A yawaita yin wanka da ruwan sanyi don rage sha’awa.

Ga Matan Aure

Idan mijinki bai iya gamsar da ke ba, ki nemi hanyar da za ki sanar da shi cikin kwanciyar hankali.

Ki bayyana masa abubuwan da k**e so ya yi miki kafin da kuma bayan jima’i.

Idan kin saba da istimna’i, ki daina domin kada hakan ya zama matsala a auranki.

Kada ka zargi mace da cewa tana le***an kawai don tana wasa da kanta, saboda ba duka hakan ke nufi ba.

Ga Maza

Ku dage da wasa kafin jima’i domin mace ta ji daɗin abin.

Ku kasance masu fahimta da kulawa da matanku.

Kada ku bari mace ta ji kamar ba ta da amfani idan ba a kulawa da buƙatunta.

Kammalawa

Idan mace tana yawan wasa da gabanta, mijinta ya kamata ya kula da ita sosai, idan kuma bata da aure, ya dace ta nemi hanyar da zata bar wannan dabi'a. Rayuwar aure zata fi daɗi idan an yi wa juna adalci a fannin jima’i.

Follow mace

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Faith & Guidance posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share