Jibwis Zagaina Online Channel

Jibwis Zagaina Online Channel Sananniniyar Ƙungiyar Wa'azin Addinin Musulunci: JAMA'ATU IZALATUL BID'AH WA'IQAMMATIS-SUNNAH
NATIONAL HEADQUARTER JOS.

FIRST AID GROUP OF JIBWISNATIONAL HEADQUARTER JOS.(Foundated by Ash-sheikh Isma'il Idris Bin Zakariyya Jos)Gona Branch A...
22/08/2026

FIRST AID GROUP OF JIBWIS
NATIONAL HEADQUARTER JOS.
(Foundated by Ash-sheikh Isma'il Idris Bin Zakariyya Jos)
Gona Branch Akko LGA,Gombe State.

DETACHMENT CAMPING & WORK SHOP.

Yan agajin Kundulum/Zagaina Sun WorkshopCamping
Wanda Angabatar da Mahimman Lectures Kamar Haka:

Lecture 1
MAHIMMANCIN SANA'AH
Mal Haruna Dauda Adamu
(Assistant Division Gen Secretary Gona Division)

Lecture 2
Mahimmancin Neman Ilimi
Hafiz Hussaini Idris
(Head Master Maljaussunnah Islamiyya Zagaina)

Lecture 3
FALALAR AIKIN AGAJI
Ustaz Isma'il Ibn Aliyu Izalah
(Shugaban Majalisar Malamai na Anguwar Zagaina)

Wanda Kuma an Fa'idantu Sosai Muna Fatan Allah ya Kara Daukaka Musulunci da Musulmai adik Inda Suke.

Gwarzon Shekara Jibwis Gona Gombe State 2026.Hafiz Shuaibu Sani Daga Anguwar Zagaina.Muna Fatan Allah yasa daga Nan Har ...
25/07/2026

Gwarzon Shekara Jibwis Gona Gombe State 2026.
Hafiz Shuaibu Sani Daga Anguwar Zagaina.
Muna Fatan Allah yasa daga Nan Har National.

30/05/2026

Wa'azin Goron Sallah Kundulum/Zagaina Yau Asabar Insha Allah (Sharfori)

┏━━━✦❘༻༺❘✦━━━┓WA'AZIN ANGUWANNI NA WATA-WATA J.I. B.W.I.S ZAGAINA  GONA BRANCH AKKO L.G.A. ┗━━━✦❘༻༺❘✦━━━┛AlhamdulillahAy...
06/05/2026

┏━━━✦❘༻༺❘✦━━━┓
WA'AZIN ANGUWANNI NA WATA-WATA
J.I. B.W.I.S ZAGAINA GONA BRANCH AKKO L.G.A.
┗━━━✦❘༻༺❘✦━━━┛
Alhamdulillah
Ayau Laraba
06/05/2026

yayin gabatar da Wa'azi na hadin guiwa na Anguwanni biyu.
1=Anguwar Zagaina
2=Anguwar Kundulum

Wanda yake Gudana a Gurama Quarters Yankin Zagaina.

Karkashin Jagorancin Shugaban Majalisar Malamai na Anguwar Zagaina(Ustas Isma'il Ibni Aliyu Izalah).

karkashin Hadaddiyar kungiyar Nan ta Addinin Muslunci,
Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Ikamatis Sunnah (JIBWIS) National Headquarters Jos.

┏━━━✦❘༻༺❘✦━━━┓I.B.W.I.S ZAGAINA ONLINE CHANNEL.
┗━━━✦❘༻༺❘✦━━━┛

Address

Zagaina Primary School
Ako

Telephone

+2349066653111

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Zagaina Online Channel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Zagaina Online Channel:

Shortcuts

Share