EL-BG Clothing Bama

EL-BG Clothing Bama location bama

With Muhd King Cash – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉
25/02/2026

With Muhd King Cash – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉

25/02/2026

Yakamata yanzu ko wane tela yashiga taitayin shi sallah saura 22

24/02/2026

Idan yau Allah yakaimu munada azumi 7 saura 23 dan Allah mu dage

With ABKSARKI Home of Fashion and Training Center – I just made it onto their weekly engagement list by being one of the...
24/02/2026

With ABKSARKI Home of Fashion and Training Center – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers! 🎉

23/02/2026

Yau mun sha ruwa karfe 6:15 a Bama da minti nawa kun sha a inda kuke

23/02/2026

Kuma anace muku nakama layi ?

23/02/2026

Idan yau Allah yakaimu munada azumi 6 saura 24 dan Allah mu dage

ZUWA GA TELOLI MASU AMFANI DA SOLARIdan kana amfani da solar kuma battery  karamiYanda zakai meneji shine Karinga yin di...
22/02/2026

ZUWA GA TELOLI MASU AMFANI DA SOLAR

Idan kana amfani da solar kuma battery karami
Yanda zakai meneji shine

Karinga yin dinki da rana sai kabar yanka zuwa da daddre
Wannan zai sa battery dinka ya dade yana aiki

Idan dole sai kayi dinki da dare
Kadan rage abubuwa masu cin wuta irin su fanka idan babu zafi, ka rage glob chagin waya tana shan battery sai kayi chagin ka da rana

Please follow and like
Sannan kuyi share don sauran su amfana

✍️Baba tela bama
C E O
EL-BG Clothing Bama

🌙🧵 Shawara – Azumi Rana ta 5Yau da muka kai Azumi 5, lokaci ne da: – gajiya ke fara shiga jiki– aiki ke fara nauyi– ibad...
22/02/2026

🌙🧵 Shawara – Azumi Rana ta 5
Yau da muka kai Azumi 5, lokaci ne da: – gajiya ke fara shiga jiki
– aiki ke fara nauyi
– ibada ke buƙatar ƙarin himma
👉 Shawarata:

1️⃣ Ka rika rage gaggawa a aiki

2️⃣ Ka rika shan ruwa sosai a sahur & buda baki

3️⃣ Ka rika ware lokaci na ibada

4️⃣ Ka rika hakuri da mutane

5️⃣ Ka guji hargitsi da sabani

6️⃣ Ka tuna azumi ba yunwa kaɗai ba ne, tarbiyya ce.

Allah Ya karɓi azuminmu, Ya ba mu ƙarfi har ƙarshe. Amin 🤲

EL-BG Clothing & Textile
Baba Tela Bama

Yanzu idan nace banyi amfani da dutsen guga ba sai asamu wanda  baiyarda ba Ko kuma wani yace this before and after with...
22/02/2026

Yanzu idan nace banyi amfani da dutsen guga ba sai asamu wanda baiyarda ba

Ko kuma wani yace this before and after with deference

Yanzu idan nace banyi amfani da guga ba sai kasamu wanda banyarda ba Ko kuma wani yace this before and after with defere...
22/02/2026

Yanzu idan nace banyi amfani da guga ba sai kasamu wanda banyarda ba

Ko kuma wani yace this before and after with deference

Nan gaba muna da kwanki 26 saura sallah don haka a dage teloli
21/02/2026

Nan gaba muna da kwanki 26 saura sallah don haka a dage teloli

Address

EL-BG CLOTHING & TEXTILE
Bama
TAILORING �

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when EL-BG Clothing Bama posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share