Ra'ayi na KAIFA

Ra'ayi na KAIFA Development

Kanku Musa (Mansa Musa): Mutum Mafi Arziki A Tarihin Duniya Sarkin daular Mali, Kanku Musa ya kasance mutum mafi ƙarfin ...
17/02/2026

Kanku Musa (Mansa Musa): Mutum Mafi Arziki A Tarihin Duniya

Sarkin daular Mali, Kanku Musa ya kasance mutum mafi ƙarfin arziki da aka taba samu a duniya. Wadatarsa ta ba shi damar mayar da Timbuktu cikin birni mai ban mamaki. Ya yi sarauta tsakanin shekarar 1313 zuwa 1337.

An haifi Kanku Musa a shekara ta 1280 a garin Manden. Koda yake ana yawan kiran shi Kankan Musa, amma ainihin sunansa ‘Kanku’. Wannan sunan mata ne da ya samo asali daga dangin mahaifiyarsa. Wasu daga cikin manyan ƙabilun wancan lokacin sun fi danganta yaro da ɓangaren uwa, don haka maza ma suke ɗaukar sunan mahaifiyarsu.

A cikin shekarar 1313, bayan rasuwar wansa Sarki Abu Bakr II, Musa ya zama shugaban Daular Mali. A lokacin mulkinsa na tsawon shekaru da dama, ya yaɗa al’adun Musulunci a kewayen ƙasar Mali, kuma daular ta zama ɗaya daga cikin waɗanda s**a cigaba a duniya.

Kanku Musa ya fito ne daga gidan sarauta na su Keita waɗanda s**a yi mulkin Mali tsawon ƙarnoni da yawa. Ya kasance sarki mai wadata wanda ya gina daula mai Karfin faɗa a ji, kuma wacce ta bunƙasa. Bisa ga bayanan al’adar baka, kakansa Abu Bakr na farko, Kani ne ga Sunjata Keita wanda ya kafa Daular Mali. Sarautar Musa ta haska daular Mali a duniya.

A zamanin mulkin Musa, wataƙila kasar Mali ce ta kasance mai samar da zinari mafi girma a duniya, kuma ana ɗaukar Musa ɗaya daga mutane mafi arziki a tarihi. Koyaya, masu sharhi na zamani irin su mujallar Time sun kammala da cewa babu ingantacciyar hanyar da za ta ƙayyade arzikin Musa. Amma Kuma mujallar marca tace Gabaɗaya, kiyasin dukiyar za ta kai kusan dala biliyan 400

A shekarar 1324, Kanku Musa ya tafi aikin hajji a Makka. Ayarinsa ya ƙunshi mutum dubu 60 da bayi dubu 12 da dogarai da ke sanye da kayan kawa da sanduna na zinare waɗanda kuma ke kula da dawakai da kayansu.

Wannan ƙasaitaccen rangadin ya sa ya zama sananne, musamman a Yammacin Afirka da yankin Gabas ta Tsakiya. A cikin kowane gari da ya ya da zango, Musa ya kasance mai karamci sosai kuma ya yi ta ba da ky

30/01/2026

ALLAH BADA ZAMAN LAFIYA DA HAKURI, ALLAH BADA ZURIA MAI ALBARKA

21/01/2026

With All Nigeria Entertainers – I'm on a streak! I've been a top fan for 5 months in a row. 🎉

23/11/2025

Bring Back Our Girls
stop The Genocide

First their convoy was ambushed. After he managed to escape and sent a video to confirm he has not been captured, he was...
17/11/2025

First their convoy was ambushed. After he managed to escape and sent a video to confirm he has not been captured, he was recaptured.

Everything points to an informant within the military system.

DA ƊUMI-ƊUMI: Manyan Pastoci guda 42 sun musulunta tare da iyalansu a wani babban taro da aka gudanar domin shigowarsu M...
08/11/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Manyan Pastoci guda 42 sun musulunta tare da iyalansu a wani babban taro da aka gudanar domin shigowarsu Musulunci a birnin Abuja

An shirya musu taron ilmantar da su na tsawon kwana bakwai a ɗakin taro na babban masallacin juma'a na ƙasa da ke Abuja.

Allah ya ci gaba da ɗaukaka Musulunci da musulmai. Ku taya mu yaɗa wannan saƙon.

Ku yi following ɗin jaridar CCN Hausa Domin samun ingantattun labarai masu ƙayatarwa da gamsarwa.

08/11/2025

Major Hamza Almustapah

08/11/2025

I stand with major Hamza Almustapah for Nigeria president 2027 by GOD grace.

🌍✨ THE MAJOR DIFFERENCE BETWEEN MUHAMMADU BUHARI AND MAJOR HAMZA AL-MUSTAPHA💥 1️⃣ History and Military Background:Buhari...
08/11/2025

🌍✨ THE MAJOR DIFFERENCE BETWEEN MUHAMMADU BUHARI AND MAJOR HAMZA AL-MUSTAPHA

💥 1️⃣ History and Military Background:
Buhari was a former General who took power through a coup in 1983 and later returned as an elected President in 2015.
Al-Mustapha, on the other hand, served as Chief Security Officer under General Sani Abacha and understands Nigeria’s deep political secrets.

💥 2️⃣ Leadership Style and Vision:
Buhari is known for discipline and rule of law, but many Nigerians believe he failed to improve the economy and people’s welfare.
Al-Mustapha is visionary, patriotic, and speaks the language of the common people.

💥 3️⃣ Relationship with the Masses:
Buhari started as the people’s favorite but later lost that trust due to economic hardship.
Al-Mustapha remains close to the people, listening to their cries and showing compassion.

💥 4️⃣ Ideology and Focus:
Buhari’s anti-corruption fight was selective.
Al-Mustapha preaches unity, truth, and a new political system built on justice and national development.

💥 5️⃣ Future Outlook:
Buhari’s era has ended.
But Major Hamza Al-Mustapha still carries the dream of rebuilding Nigeria with truth, strength, and youth empowerment.

🔥 In summary:

> Buhari ruled Nigeria, but Al-Mustapha understands how to rescue and rebuild it.

✊🇳🇬 Voice of the Masses — Muryar Talaka — stands with truth, unity, and justice!

✍️ Written by: Mustapha Mohammed (Muryar Talaka)
📅 Date: November 2025

Address

Bauchi
BAUCHISTATE

Telephone

+2348146413979

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ra'ayi na KAIFA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ra'ayi na KAIFA:

Share