Afric Nig Seam Stitches

Afric Nig Seam Stitches Fashion-Tech & Skills Innovation Hub 🪡
Garment Making • Fashion Training • Apprenticeship • Fashion Business
📍 Bauchi, Nigeria 🇳🇬
Building Skills.

Creating Fashion. Empowering Enterprise.

01/10/2026

🇳🇬✨ HAPPY INDEPENDENCE DAY, NIGERIA! 🇳🇬✨
A yau, 1st October 2026, muna bikin ranar da Najeriya ta samu ’yancin kai. Shekaru 66 kenan da samun ’yancin kai — lokaci ne na tunawa da tarihinmu, ƙarfafa haɗin kanmu, da kuma yin tunani kan irin Najeriya da muke son ginawa.
🇳🇬 Najeriya tamu ce gaba ɗaya.
🤝 Ƙarfinta yana cikin haɗin kan al’ummarta.
🌱 Makomarta tana hannun ƙoƙarinmu, iliminmu da sana’o’inmu.
💚 Mu gina ƙasa mai zaman lafiya, aiki, ƙirƙira da dama ga matasa.
One Nigeria • One People • A Brighter Future.
Daga dukkanmu a Afric Nig Seam Stitches 🪡, muna yi wa dukkan ’yan Najeriya fatan:
🇳🇬 HAPPY INDEPENDENCE DAY, NIGERIA! 🇳🇬
Allah Ya albarkaci Najeriya, Ya ba mu zaman lafiya, haɗin kai da ci gaba. 🤲🇳🇬
Afric Nig Seam Stitches 🪡
Crafting Quality Garments • Empowering Future
Hashtags











🇳🇬🪡

25/09/2026

🔥 KA DAINA CEWA “GOBE ZAN FARA.” ⏳🧠

Wani lokaci ba rashin lokaci ne yake hana mu ci gaba ba…

JINKIRTawa CE.

“Zan fara gobe.”
“Bari sai na samu lokaci.”
“Bari sai mako mai zuwa.”
“Bari na gama wannan abu tukuna.”

Sai gobe ta koma jibi.
Jibi ta koma mako.
Mako ya koma wata.

A haka ne wasu manyan buri suke zama kawai buri.

Amma yau, ka tambayi kanka:

Me zan iya fara yi a yau?

📚 Ka koyi abu ɗaya.
🪡 Ka yi practice ɗaya.
💻 Ka fara wani aiki.
🛠️ Ka inganta wata ƙwarewa.
⏳ Ka ware mintuna 30 domin abin da zai taimaka maka.

Ba sai ka yi komai a rana ɗaya ba.

Ƙaramin mataki da aka ɗauka yau ya fi babban shiri da ba a fara ba.

🔥 Kada ka ce: “Gobe zan fara.”

Ka ce:

“YAU ZAN ƊAUKI MATAKI ƊAYA.”

Domin abin da ka fara ginawa yau na iya zama tushen makomarka gobe.

🪡 AFRIC NIG SEAM STITCHES
Gina Matashi, Gina Makoma.

24/09/2026
01/09/2026















26/08/2026

25/08/2026

🔥

Address

Ahmadu Bello Way Bauchi
Bauchi

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Afric Nig Seam Stitches posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share