Ummu Hamdan

Ummu Hamdan Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ummu Hamdan, Women's clothes shop, Fadaman mada Bauchi, Bauchi.

04/12/2025
27/11/2025

An tsayar da lokacin gudanar da Sallar Jana'izar Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi a gobe Juma’a, 28 ga watan Nuwamba na shekarar 2025, a filin wasa na Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke cikin garin Bauchi.

Bayanai daga iyalan marigayin sun tabbatar da cewa babban amininsa, Shariff Ibrahim Saleh Al-Husainiy, shi ne zai jagoranci Sallar, kamar yadda marigayin ya yi wasiyya tun kafin rasuwarsa.

Za a gudanar da Sallar da misalin karfe 3:00 na rana, jim kadan bayan Sallar Juma’a.

27/11/2025
27/11/2025

Labari Da Ɗumi-Ɗuminsa

Gwamnatin jihar Bauchi ta ayyana gobe Jummu'ah a matsayin ranar hutu domin martaba marigayi Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi tare da yin alhinin rashinsa.

Wannan na kunshe a takardar sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar a yammacin yau Alhamis.

21/11/2025

Da dumi'dumi: Katsina Ta Rufe Duk Makarantun Gwamnati Saboda Matsalar Tsaro.

Gwamnatin Jihar Katsina ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun gwamnati na faɗin jihar, sakamakon tsananin damuwa kan yanayin tsaro da ke ƙara ta’azzara a wasu yankuna.

A wata sanarwa da Ma’aikatar Ilimin Firamare da Sakandare ta fitar, ta umurci iyaye, malamai da sauran al’umma da su yi biyayya nan take, domin kare rayuwar ɗalibai da ma’aikata yayin da hukumomi ke ci gaba da sa ido kan lamarin tsaro a faɗin jihar.

Gwamnatin ta ce matakin rufe makarantun ya zama dole ne domin kauce wa duk wata barazana ga rayuka, tana mai cewa za ta ci gaba da sabunta bayanai idan akwai ɗaukaka mataki.

Me kuke tunani game da wannan mataki?
Ku bayyana ra’ayoyinku a ƙasa domin tattaunawa — Mikiya na sauraron ku!

21/11/2025

bring back our girls pls😭😭

Address

Fadaman Mada Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummu Hamdan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share