21/11/2025
Kowane bawa yakan wayi gari kan dayan halaye biyu.
Kodai cikin Yardar Allah ko Fushinsa.
Ina rokon Allah Ta'alah! yasa ka wayi gari cikin Yardar SA, ya amintar dakai daga dukkan sharrin duniya da Lahira. Ameen.jk📿