Hon.musa saad tsaure

Hon.musa saad tsaure Dan sanda abokin kowa
Banda munafiki da barawo

Ya Allah ka tsare Mana mutuncinmu aduk inda muke
06/05/2025

Ya Allah ka tsare Mana mutuncinmu aduk inda muke

A ko B
09/04/2025

A ko B

24/02/2025

Ramadan is coming

19/12/2024

Gwamnatin jiha ce ta gurfanar da matashin a gaban kotun, ƙarƙashin jagorancin mai shari'a Amina Adamu Aliyu da tuhume-tuhume guda biyu.

Ƙunshin zargin ya bayyana cewar, a shekarar 2019 Abba Sulaiman ya haɗa baki da wasu matasa waɗanda a yanzu sun tsere, sun hallaka wani matashi a unguwar Sauna Kawaji.

Kotun ta ɗaure shi shekaru biyar a laifin haɗa baki sai kuma hukuncin kisa ta hanyar rataya a lafin kisan kai.

Address

Tsaure K/yamma
Dal
TSAURE

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon.musa saad tsaure posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share