Sarkin Hanya

Sarkin Hanya Alhamdulillah I'm Proudly Muslim, Comedian, Musician �, Producer, Director, For Business management Call � 08068353058

Alhamdulillah Lallai Abba Ya Cika Gwarzo
26/12/2025

Alhamdulillah Lallai Abba Ya Cika Gwarzo

HOTUNA: Sama Da Mutane Miliyan Uku Ne S**a Halarci Gudanar Da Sallar Jana'izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi A Yau Juma'a A...
30/11/2025

HOTUNA: Sama Da Mutane Miliyan Uku Ne S**a Halarci Gudanar Da Sallar Jana'izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi A Yau Juma'a A Garin Bauchi.

Allah ya masa rahama.

Allah ya jikanka ya Maka Rahama Gafarta Maka ya kyautata makwancin ka
27/11/2025

Allah ya jikanka ya Maka Rahama Gafarta Maka ya kyautata makwancin ka

27/11/2025

MUSHA DARIYA NA LAURE

LABARI ƊUMI-ƊUMI: An sami nasarar ceto ɗaliban da ƴan bind!ga s**a sace a jihar Kebbi daga jami'an tsaro.Ku yi following...
26/11/2025

LABARI ƊUMI-ƊUMI: An sami nasarar ceto ɗaliban da ƴan bind!ga s**a sace a jihar Kebbi daga jami'an tsaro.

Ku yi following ɗin jaridar Sarkin Hanya domin samun sahihan labarai masu ƙayatarwa.

Any Excuse For Not Praying Is Giving Bye Devils 👿
25/11/2025

Any Excuse For Not Praying Is Giving Bye Devils 👿

SHIMA YAYI GANGANCIA yadda labarin ya zo Wannan mata da miji ne da aka daura aurensu kwanaki hudu da s**a gabata a garin...
24/11/2025

SHIMA YAYI GANGANCI

A yadda labarin ya zo Wannan mata da miji ne da aka daura aurensu kwanaki hudu da s**a gabata a garin Jibia Jihar Katsina. Jiya Lahadi mijin yana bacci a daki da rana ta dau wuka ta yi masa Yankan rago, hakan yayi sanadin rasa rayuwarsa.

Da alama mijin matar yayi ganganci, an ce wannan hoton sun dauka ne bayan daura aure, ga sako nan a fuskarta ya bayyana, duk yadda akayi bata son mijin aka daura auren

Irin wannan ganganci ne da maza sukeyi, ko da wasa kar ka yadda ka auri macen da bata son ka, mata suna nan da yawa a gari sai wanda ka dirje ka zaba, don me zaka makale wa wacce bata son ka? wannan kunar bak!n wak£ ne

Allah Ya jikansa da rahama

A makon da ya gabata ne Najeriya ta yi fama da munanan hare-hare kan makarantu cikin ƙanƙanin lokaci, lamarin da ya sa w...
24/11/2025

A makon da ya gabata ne Najeriya ta yi fama da munanan hare-hare kan makarantu cikin ƙanƙanin lokaci, lamarin da ya sa wasu jihohi s**a fara ɗaukar matakin 'kariya' ta hanyar rufe makarantu.

YANZU-YANZU: Dalibai 50 Sun Kubuta Daga Hannun 'Ýan Bindiga Da S**a Sace Su A Jihar Neja Daga Muhammad Kwairi Waziri Dal...
23/11/2025

YANZU-YANZU: Dalibai 50 Sun Kubuta Daga Hannun 'Ýan Bindiga Da S**a Sace Su A Jihar Neja

Daga Muhammad Kwairi Waziri

Dalibai 50 daga makarantar firamare da sakandare ta St. Mary’s da ke Papiri, Karamar Hukumar Agwara a Jihar Neja, da aka sace, sun samu damar tserewa daga hannun masu garkuwa da su, kuma sun koma hannun iyayensu lafiya.

Rahotanni sun ce daliban sun tsere ne bayan samun damar kubuta daga inda aka kaisu. Ana cigaba da bincike kan yadda lamarin ya faru da kuma kokarin kamo masu laifin.

23/11/2025

Allah Ya jikanka da rahama

Fuskokin Waau Daga Cikin Daliban Jihar Kebbi Da Aka SacèAllah Ya kubutar da su
22/11/2025

Fuskokin Waau Daga Cikin Daliban Jihar Kebbi Da Aka Sacè

Allah Ya kubutar da su

Address

Tudun Wada Dambatta
Danbatta

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin Hanya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share