Abdulkadir binya Abdulkadir

Abdulkadir binya Abdulkadir My name is abdulkadir binya abdulkadir taura logal govt jigawa State

gaskiya wannan yaron ya gama da kwallo
21/07/2026

gaskiya wannan yaron ya gama da kwallo

19/07/2026

a shekarun baya kunyiwa Nigeria adawa in tana kwallo da Argentina sabo da Messi yana cikin su yau kuma sai muga wa zakuyi yamal ko Messi in kuka bi yamal lalle kun zama masu manta alheri

Me ya sa Indiya da China ba sa halartar Gasar Kofin Duniya?
08/07/2026

Me ya sa Indiya da China ba sa halartar Gasar Kofin Duniya?

Allah ka shiryarmu ka karemu daga aikata Dana sani
04/07/2026

Allah ka shiryarmu ka karemu daga aikata Dana sani

zabi daya
29/06/2026

zabi daya

Magoya baya a kafafen sada zumunta sun fara s**a kan hukuncin da alƙalai suke yiwa ƙasar Argentina a gasar cin kofin dun...
29/06/2026

Magoya baya a kafafen sada zumunta sun fara s**a kan hukuncin da alƙalai suke yiwa ƙasar Argentina a gasar cin kofin duniya.

Mutane da yawa sun yi imanin cewa ya kamata a baiwa Lionel Messi jan kati a wasan da ya zura hat-trick bayan ƙetar da yayi, wadda ake ganin ya cancanci samun katin kora.

Sannan kuma suna musu akan cewa bugun tazarar da aka bayar wadda Lo Celso ya ci, bai kamata a bayar da shi ba, inda suke bayyana cewa babu wata ƙeta da aka yi a gurin.

Sannan kuma wani ƙarin ƙorafin ya zo ne akan Lautaro Martinez, wanda ya bayyana ya naushi Konrad Laimer a baya kansa. Laimer ya nemi da a baiwa Lautaro katin gargaɗi, amma daga ƙarshe maimakon a baiwa Lautaro sai aka baiwa Laimer saboda ƙorafin da yayi

wannan shekarfa ide Barcelona zakuse dan wasa inde muna sanhi to sai mun kwarfe ku
12/06/2026

wannan shekarfa ide Barcelona zakuse dan wasa inde muna sanhi to sai mun kwarfe ku

10/06/2026

ka rubuta kasar da za kayi supporting a world cup, ni kuma zan fada maka club din da kake supporting 😎✍🏽

16/04/2026
Fuskar Mutum Nawa Ne Ajikin Hotunan Nan
09/04/2026

Fuskar Mutum Nawa Ne Ajikin Hotunan Nan

Address

Dutse

Telephone

+2347062864443

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulkadir binya Abdulkadir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulkadir binya Abdulkadir:

Shortcuts

Share