22/09/2025
DON GIRMAN ALLAH KUTAIMAKAMIN
yarona Dan shekara biyar Yana fama da ciwon ciki daga Zaran Yafara cin abinci zefara mama cikina Yana ciwo
Munje asibiti ba gwajin dabamuyiba har ta ulcer anmishi Amma bakomai result yake nunawa
Shin Daman haka Yara suke fama ne ππππ wallahi abun tausayi yakebani Sam baya iyacin abinci sosai ππ
In akwai maganin gida dawanda tasani tataimakamin tafadamin πππ