Gidan Dinkin Arewa

Gidan Dinkin Arewa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gidan Dinkin Arewa, Design & Fashion, gusau, Gusau.

✂️ GIDAN DINKIN AREWA ✂️
👔 Kwararrun Dinkin Maza da Mata
🧵 Morocco, Senator, Kaftan, Agbada da sauran sabbin salo
✅ Inganci, Tsari da Aminci
📍 Magami, Gusau, Zamfara State
📞 WhatsApp: 09079922645
"Dinki mai kyau ba ya buƙatar magana mai yawa, aikinmu

15/07/2026

✂️ Ɗinki irin wannan style ɗin yana da daɗin sawa sosai. 👌🔥 Yana ƙara kwarjini, yana fitar da kyau, kuma yana sa mutum y...
13/07/2026

✂️ Ɗinki irin wannan style ɗin yana da daɗin sawa sosai. 👌

🔥 Yana ƙara kwarjini, yana fitar da kyau, kuma yana sa mutum ya bambanta a ko'ina.

💯 Idan aka haɗa shi da ƙwararren tela da kuma yadi mai inganci, sakamakon ba ya taɓa ba wa mutum kunya.

👇 A ganinka, za ka sa irin wannan style ɗin? Ka faɗi ra'ayinka a comment.

✂️ A ganinka, me ya fi bata wa kwastoma rai daga tela? 🤔👇😤 Jinkirta kaya ba tare da sanarwa ba?📏 Ko kuma ɗinki ya bamban...
13/07/2026

✂️ A ganinka, me ya fi bata wa kwastoma rai daga tela? 🤔👇

😤 Jinkirta kaya ba tare da sanarwa ba?

📏 Ko kuma ɗinki ya bambanta da abin da aka nuna Mai a hoto ?

💸 Ko ƙara kuɗi bayan an gama aiki?

👇 Faɗi abu ɗaya da ya fi bata maka rai a comment. Mu ji ra'ayinka.

🧵 A ganinka, me ya fi bata wa tela rai daga kwastoma?👇😅 Zama yana kiran sa kullum: "angama aikin kuwa?"💸 Ko kuma ɗaukar ...
13/07/2026

🧵 A ganinka, me ya fi bata wa tela rai daga kwastoma?👇

😅 Zama yana kiran sa kullum: "angama aikin kuwa?"

💸 Ko kuma ɗaukar kaya ya ce: "Anjima zan kawo kuɗi."

🤔 Kai wanne ne ya fi bata wa tela rai? Faɗi ra'ayinka a comment. 👇

12/07/2026


🧵 Shin kowa na iya zama tela✂️? 👇👇Eh, kowa na iya koyon ɗinki ya zama tela. Amma ba kowa ne zai zama ƙwararren tela ba.D...
12/07/2026

🧵 Shin kowa na iya zama tela✂️?
👇👇

Eh, kowa na iya koyon ɗinki ya zama tela. Amma ba kowa ne zai zama ƙwararren tela ba.

Domin zama ƙwararren tela, ana buƙatar:
✂️ Sha'awar sana'a.
📚 Haƙuri da juriya wajen koyo.
📏 Fahimtar ɗaukar ma'auni da yanke yadi.
🤝 Gaskiya da kyakkyawar mu'amala da kwastomomi.
🔥 Ci gaba da koyon sabbin salo da dabaru.

💬 Kai fa, me kake gani?

**Shin kowa na iya zama tela, ko kuwa sai wanda Allah Ya ba baiwa?** 👇



12/07/2026


‎✂️Tela na da hakkin ya ƙi aikin da ba zai iya ba?
Koda yanason kudi🤑💸

12/07/2026

‎Kwastoma na da hakkin ya matsa wa tela✂️akan dunkinsa?😱

12/07/2026

😅Shin arha tana kashe ingancin ɗinki??

10/07/2026




#

Address

Gusau
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan Dinkin Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share