03/08/2025
Yanda ake yin tsumi
Sassaqen baure
Dabino
Minannas
Kaninfari
Mazar kwaila
Zaki hada su ki dafa a tare sai sundahu sunyi kauri
Suna saukar da ni'ima sosai sannan suna karawa Mace dadi wannan Tsimi Har maza za su Iya shanshi Yana maganin infections sosai
Please like and share
Kuyi fallowing gidan Albarka