Sultan Enterprise Gusau

Sultan Enterprise Gusau Assalamu Alaikum yan uwa Maabuta wannan kafa muna kawo maku kaya kala daban daban na gida dana kasas Amin
naku Hanafi M Sani Yandoto (07039457670)

Assalamu alaikum jama'ah musamman 'yan uwa matasa munbuda wannan shafine bisa la akari da irin kalubalen dake gabanmu sanin kowannenmu halin da matasa suke ciki yanzu sai dai muce INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI UN !!! dan abun sai baya kawai muke sake komawa ko bayaga saniyar waren da tsaffin shuwagabanninmu suka mai damu a bangaren wakilcin mukaman gwamnati duk dayake mune masu basu gagarumar gu

dunmuwa tundaga yakin neman zabe harzuwa kare abunda akazaba bayaga bangar siyasar da wasunma ke kada kansu wanda wannan ma bakaramar matsala bace garemu bisa wannan ne muke neman gudunmuwarku ta hanyoyi daban daban danciyarda rayuwar gaba mungode da hadinku Allah yaimuna jagoranci.

11/02/2026

JAGORA DA MUTANEN GIDANSHI SUNCE KOGUNA ZAAYI KUNATA GUNA GUNI YANZU KUMA YACE KOWA YAFITO YA NEMA KUNATA MURNA SANNUNKU....

Irin Haka Ake gudu Ai
09/02/2026

Irin Haka Ake gudu Ai

Shugaban Amurka Donald Trump ya jinjina wa uwargidan shugaban Najeriya Sanata Remi Tinubu, kan hidimar da take yi wa mabiya addinin Kirista.

29/07/2025

ALHAMDULILLAHI
SULTAN ENTERPRISES GUSAU IS NOW FULLY REGISTERED AS LTD. THANK YOU FOR PATRONAGE

Weekend mode
15/06/2025

Weekend mode

Jagora yayi nashi kokari Zamfara west babu Mai awo kawo yanzu
03/05/2025

Jagora yayi nashi kokari Zamfara west babu Mai awo kawo yanzu

ZAMFARA 2024 CONSTITUENCY PROJECTS TRACKING REPORT

📍 ZAMFARA WEST

Mun bibiyi wanzar da wadannan projects din da dan Majalisar wannan yankin ya zayyana a 2024 kuma mun sheda an aiwatar da shi.

Jagora ya sai buhuhuwan kayan abinci na tsaba iri-iri an rarraba a matsayin nashi yunkurin na rage talauci a mazabar tashi.

28/04/2025
28/04/2025

May Allah make our Monthly income to daily income Our monthly sell to be Our Daily sell

25/04/2025

Kasata Kenan

Your patronage is Highly Needed and your prayers too.
11/04/2025

Your patronage is Highly Needed and your prayers too.

Alhamdulillahi Allah cikin Niimarshi ya albarkaceni da samun karuwar Diya Macce Ranar jumuar tawuce 28/3/2025 Yau sati D...
04/04/2025

Alhamdulillahi Allah cikin Niimarshi ya albarkaceni da samun karuwar Diya Macce Ranar jumuar tawuce 28/3/2025 Yau sati Data kenan Nasamata Suna FADILA muna Neman Adduarku

Address

Gusau

Telephone

+2347039457670

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sultan Enterprise Gusau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sultan Enterprise Gusau:

Share