21/02/2026
Ƙasar lran ta aika da wasiƙar gargadi zuwa Majalisar Dinkin duniya,
A wani yankin na wasikar, jamhuriyar Musulunci ta cewa, muddin makiyanta s**a tsokano ta, to ita kuwa babu shakka wallahi duk wasu sansanoni, da cibiyoyi, da kadarorin ƙasar muke kallo a matsayin abokiyar gabarmu sai sun wuta, duk wani abu na su zai zama halastacce abin ƙonewa a cikin kundin martani na kariyar kai na lɍañ.
Ƙasar Æm£rka ce za ta ɗauki cikakken alhaki kai tsaye kan duk wani baƙin mumunan sakamako da ba a zata ba, ko kuma balagaggen bujimin gumurzu wanda ba za a taɓa iya sarrafawa ko dakatarwa ba wanda da zai biyo baya.