Usman s adam

Usman s adam Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Usman s adam, Women's clothes shop, Shop 28 ahlanwasahlan Jos North, Jos.

24/01/2026

__KYA WAWAN MAFARKAI63___

Akwai mafarkai da dama wadda suke nuni da samun alkhairai , wadda mutum idan yayi daya daga cikinsu ya iya gane cewa Mafarkin alkhairine Ko da bai Sami Mai masa fassara da gaugawaba.

Mafarkin Annabi (s.a.wa).

Mafarkin Haske.

Mafarkin Tulare.

Mafarkin Yin bahaya (kashi)

Mafarkin Ruwan sama.

Mafarkin Yarinya

Mafarkin Danyen ciyawa.

Mafarkin Sallan juma a.

Mafarkin Aukin Hajji

Mafarkin Zoben Azurfa.

Mafarkin Wankin Kaya.

Mafarkin Ganin taurari.

Mafarkin Rike sanda.

Mafarkin cin kwai.

Mafarkin Ganin gishiri.

Mafarkin Dutsen arfa.

Mafarkin Ruwan zam zam.

Mafarkin tsawon azzakari.

Mafarkin Yin noma.

Mafarkin madara.

Mafarkin cin ganye.

Mafarkin cin burodi.

Mafarkin zubar jini.

Mafarkin Fanke, waina

Mafarkin Yin Gini.

Mafarkin Bata.

Mafarkin Haka kabari.

Mafarkin tafiya kan ruwa.

Mafarkin tsawon gashin Kai.

Mafarkin kwari da baka.

Mafarkin shin fida Tabarma.

Mafarkin Zama kan Buzu

Mafarkin ciwon kirji.

Mafarkin Zama a inuwa.

Mafarkin saka sabuwar riga.

Mafarkin Wata.

Mafarkin Rana

Mafarkin wa azi.

Mafarkin asibiti

Mafarkin kadawan iska Mai sanyi.

Mafarkin Goro.

Mafarkin Mutuwa.

Mafarkin Ganin Sarki.

Mafarkin Tashi Sama.

Mafarkin zance da liman

Mafarkin Shan ruwa Mai sanyi.

Mafarkin Hawa kan sauni.

Mafarkin Shan ruwa a korama.

Mafarkin zance da Dabba.

Mafarkin Taron jama a.

Mafarkin Farauta.

Mafarkin Yin shuka.

Mafarkin Diban kashin shanu.

Mafarkin kashe Kare.

Mafarkin Ganin Gawa.

Mafarkin Rina Kaya.

Mafarkin Tusa mara kara.

Mafarkin Ludayi

Mafarkin Rike wuka.

Mafarkin karatu.

Mafarkin Yin Kabbara.

Mafarkin Yin sallah.

Mafarkin Yin alwala.

Mafarkin Yin fitsari.

Dukkan nensu suna da bayane dalla dalla acin Wannan
shafin👉 Usman

20/01/2026

SALLAR DAREN 2,3 GAWATAN SHA'ABAN

Sallah Raka'a 2, Fatiha 1, kulhuwallahu 11.

Falalarta
Wanda ya azumci kwanaki uku na farkon Sha'aban kuma yayi wannan Sallah Allah (T) zai tunkude mashi sharrukan mutanen sammai da kassai, da sharrin Shaidan da rundunarsa, da sharrin kowane azzalumin shugaba, Annabi (S) yace "Narantse da wanda ya aikoni da gaskiya Annabi za'a gafartamashi zunubai dubu 70 daga kaba'irori nadaga abinda ke tsakaninshi da Allah (T) kuma zai daukemashi azabar kabari da kuncinshi".

[ Ikbalul-A'amal ].

©ABS Radio

Za ku iya bibiyar mu a shafukan mu:

ABS Radio Hausa
https://www.facebook.com/profile.php?id=61563006476012

ABS Radio English
https://www.facebook.com/ABSRadioEnglish

ABS Radio Telegram
https://t.me/jawabanjagorasabonshafi

ABS Radio Twitter
https://x.com/ABS_Radio1?t=agMhFATdU8Q5793zHagb6w&s=09

ABS Radio WhatsApp
https://chat.whatsapp.com/GjBBoNHBmrVLaOSxla4XEk?mode=wwc

Website
https://www.absradio.com.ng/?m=1

RAYUWAR ABU TĀLIB (AS)Tunawa da Rayuwa, Tsayuwa da GwagwarmayaAbu Talib (AS), kawun Manzon Allah (SAWW), yana daga cikin...
17/01/2026

RAYUWAR ABU TĀLIB (AS)
Tunawa da Rayuwa, Tsayuwa da Gwagwarmaya
Abu Talib (AS), kawun Manzon Allah (SAWW), yana daga cikin manyan mutanen tarihi da s**a taka rawar gani wajen kare Annabi da addinin Musulunci tun daga farkon bayyanarsa har zuwa rasuwarsa. Rayuwarsa ta kasance sadaukarwa, tsayuwa kan gaskiya, da kariya ga Manzon Allah a lokacin da Quraysh s**a dunkule domin cutar da shi.
Tarihi ya tabbatar cewa Abu Talib bai taɓa bautar gumaka ba, kuma shi ne garkuwa ta farko da ta hana hannun zalunci isa ga Annabi (SAWW). A cikin shahararriyar waƙarsa Qasīdat Lāmiyyah ya ce:
وَلَقَدْ عَلِمْتُ بِأَنَّ دِينَ مُحَمَّدٍ
مِنْ خَيْرِ أَدْيَانِ الْبَرِيَّةِ دِينَا
“Lalle na san addinin Muhammadu shi ne mafi alheri a cikin dukkan addinan halittu.”
Wannan magana kaɗai ta isa ta nuna fahimtarsa da gaskiyar Manzon Allah (SAWW), da kuma kusancinsa da sakon Musulunci, koda kuwa bai bayyana imanin nasa a fili ba saboda hikima da yanayin da ake ciki.
Manzon Allah (SAWW) ya sha nuna girman matsayin Abu Talib a rayuwarsa, inda ya ce:
“Wallahi babu wanda ya taimake ni k**ar Abu Talib.”
Har ila yau, Quraysh ba su iya cutar da Annabi ba sai bayan wafatin Abu Talib. Wannan ne ya sa Manzon Allah ya kira shekarar rasuwarsa tare da Sayyida Khadija (SA) da suna ‘Ām al-Ḥuzn – Shekarar Baƙin Ciki, alamar girman gibin da ya bari.
Daga riwayoyin Ahlul Baiti (AS), an bayyana cewa Abu Talib mumini ne, amma ya ɓoye imanin nasa saboda kare Annabi da maslahar Musulunci. Imam Ja‘far al-Ṣādiq (AS) ya bayyana hakan a sarari, haka nan manyan malamai daga Shi’a sun tabbatar da imanin Abu Talib bisa ayyukansa, kalamansa, da tsayuwarsa.
Ko da yake akwai sabanin ra’ayi tsakanin malamai kan bayyanar imanin Abu Talib, abu ɗaya ya tsaya daram a tarihi: babu wanda ya kare Manzon Allah k**ar Abu Talib, kuma Musulunci ya amfana da rayuwarsa kafin wafatinsa.
A wannan rana ta tunawa da wafatinsa, muna tuna Abu Talib (AS) a matsayin gwarzo, mai tsayuwa kan gaskiya, kuma ginshiƙin kariya ga Annabi (SAWW) a mafi wahala

10/01/2026

YADDA aka yanke wa Abul Fadl al-Abbas (A.S)
hannaye a Karbala😭😭

"Yana daya daga cikin mafi sosa zuciya a tarihin Musulunci. Wannan ya faru ne a ranar Ashura, lokacin da kishirwa ta tsananta wa kananan yara a sansanin Imam Hussaini (A.S).
​Ga yadda abin ya faru dalla-dalla:

​1. Neman Izini
​Bayan kusan dukkan mazajen da ke tare da Imam Hussaini sun yi shahada, Abul Fadl ya je wurin Imam Hussaini yana kuka, yana neman izinin yin yaki. Imam Hussaini ya ce masa: "Ya kai dan uwana, kai ne mai dauke da tutata, idan ka tafi, rundunata za ta tarwaste." Amma jin kukan yara yana neman ruwa ("Al-Atash! Al-Atash!"), ya sa Imam Hussaini ya ba shi izinin tafiya neman ruwa kawai, ba don yaki ba.

​2. Kai Hari Zuwa Kogin Furat
​Abul Fadl ya hau dokinsa, ya dauki buhun ruwa (Mashq), ya nufi kogin Furat. Rundunar makiya (sojojin Umar bin Sa'ad) su kusan dubu hudu ne s**a zagaye kogin don hana kowa shan ruwa.
​Abbas ya kai hari da karfin gaske, ya tarwatsa su, ya samu damar isa har cikin ruwan kogin.
​3. Kyawun Halinsa (Ikhlasi)
​Lokacin da Abbas ya shiga cikin ruwan, ya debi ruwa da tafin hannunsa don ya sha saboda tsananin kishirwa. Amma sai ya tuna cewa Imam Hussaini da kananan yara suna can suna jin kishirwa. Sai ya zubar da ruwan ya ce: "Wallahi ba zan sha ba alhalin Hussaini yana jin kishirwa." Ya cika buhun ruwansa ya nufi hanyar komawa sansani.

​4. Yanke Hannun Dama
​Yayin da yake kokarin komawa, makiya s**a labe a bayan bishiyoyin dabiino s**a kai masa harin kwantan bauna. Wani mal'uni mai suna Zura' bin Shihab ko Naufal al-Azraqi ya sare masa hannun dama.
​Duk da haka, Abbas bai karaya ba. Ya dauki takobinsa da hannun hagu, ya rataya buhun ruwan a kafadarsa ta hagu, yana cewa:
​"Wallahi idan kun yanke hannuna na dama, zan ci gaba da kare addinina da Imamina."

​5. Yanke Hannun Hagu
​Sojojin makiya s**a sake kewaye shi, wani ya kai masa sara ya yanke masa hannun hagu. A wannan mawuyacin halin, Abul Fadl ya ciza buhun ruwan da hakoransa, yana kokarin kaisa ga yara ko d

Jesus comes from the Greek name “IESOUS or IHSOUS” and Latin “lesus.” “Iesous” is adapted from the name of the Greek god...
09/01/2026

Jesus comes from the Greek name “IESOUS or IHSOUS” and Latin “lesus.” “Iesous” is adapted from the name of the Greek goddess of healing “Iesos/laso,” the daughter of Apollo, the Sun deity. This goddess was linked to the Egyptian “Isis” who had a son named “Isu.” During the era of Roman emperors there were numerous worshippers of “Isis.”

🚨 "THE WORLD STOPPED LAUGHING": ROWAN ATKINSON PASSED AWAY AT AGE 70 AFTER A CRUEL AND SECRET BATTLE – "MR. BEAN'S" HEAR...
07/01/2026

🚨 "THE WORLD STOPPED LAUGHING": ROWAN ATKINSON PASSED AWAY AT AGE 70 AFTER A CRUEL AND SECRET BATTLE – "MR. BEAN'S" HEARTBREAKING FAREWELL THAT SHAKEED THE PLANET! 😱🕊️💔
A shocking piece of news has just been released, leaving billions in disbelief! "The master of laughter," Rowan Atkinson – who had become a part of the childhood of every generation – has breathed his last. Behind his infectious laughter lay a silent and painful battle with a serious illness that he had kept hidden for many years! 🛑

When humor is extinguished by harsh reality: The family of the legend has officially confirmed this irreplaceable loss. From London and New York to Tokyo, candles are being lit to bid farewell to the man who redefined wordless comedy. But why has this passing sparked such intense controversy? 📉🎭

Why is the global online community going "crazy" and erupting in a war of words?

"Secret until the last minute": Why would a world-class legend keep his illness a secret until his last breath? Were details about his health deliberately concealed? ⚖️⚠️

Extreme Confusion: While millions of fans are grieving, many are still asking: "Is this another cruel prank by social media, or the harsh reality we must accept?" The silence of major news outlets over the past few hours is causing a public uproar! 🐍🔞

Legacy and Silence: Mr. Bean is gone, leaving an unfillable void. Who will inherit the enormous legacy and the untold secrets of this lonely genius's life?

A fierce online "civil war" is erupting:

The Shocked: "No way! I just watched his movie yesterday. My heart is truly broken. Thank you for bringing laughter to the world!" 🔥🛡️

The skeptical side: "Why hasn't there been confirmation from the BBC or other major mainstream news outlets? Don't blindly believe what social media is spreading. We need the truth!" 🕵️‍♂️💀

"When the language of laughter disappears, the world is left with only silent tears. A monument has fallen, but his smile will be etched into the soul

📚 TA ZAƁI IMANI DA ALLAH AKAN MULKI DA RAYUWA (آسية)Asiya ƴar Muzahim bin Fahith bin Lawi bin Yaƙub (Annabi Yaƙub), bin ...
07/01/2026

📚 TA ZAƁI IMANI DA ALLAH AKAN MULKI DA RAYUWA (آسية)

Asiya ƴar Muzahim bin Fahith bin Lawi bin Yaƙub (Annabi Yaƙub), bin Ishaƙ (Annabi Ishaƙ), bin Ibrahim Al-Khalil (Annabi Ibrahim) – tsira da amincin Allah su tabbata a kansu.
Ita ce ƴar uwar Annabi Musa (AS), kuma matar Fir’auna azzalumi.

An ce ainihin sunan Fir’auna shi ne Al-Walid bin Mus‘ib, kuma “Fir’auna” ba suna ba ne na mutum guda, sai dai laƙabi ne da ake kiran duk wanda ya mulki Masar a wancan zamani.

Mahaifinsa Mus‘ib makiyayi ne, yana kiwon shanu, kuma ya kai shekaru 170 ba tare da ya sami ɗa ba.
Wata rana sai ya ga wata saniyarsa tana haihuwa, sai ya yi baƙin ciki ƙwarai. A cewar ruwayoyi, saniyar ta yi masa magana ta ce:

“Ya Mus‘ib, kada ka yi baƙin ciki. Za a haifa maka ɗa mai mummunar sa’a, wanda zai zama daga mutanen wuta.”

Daga nan Mus‘ib ya koma wajen matarsa, ya kusance ta, sai ta yi ciki da wannan ɗan daga baya ya zama Fir’auna.
Bai jima ba Mus‘ib ya rasu kafin a haifi jaririn, aka haifi Fir’auna aka raina shi, har ya kai ga mulkin Masar, sai ya yi girman kai, ya yi zalunci, har ya yi ikirarin allahntaka.

Da Fir’auna ya ji labarin kyawun da k**alar Asiya, sai ya aika zuwa wurin mahaifinta Muzahim (ɗan uwan Imran) domin neman aurenta, tare da dukiya mai yawa. Aka aurar masa da ita.
An ce Allah Ya kare Asiya daga Fir’auna, har idan yana son kusantarta, sai aljaniya ta bayyana masa a k**arta, shi kuma ya kusanci wannan, domin Allah Ya kiyaye imaninta da mutuncinta.

Daga cikin ruwayoyi kuma, sihirtattun da s**a yi imani da Annabi Musa (AS) sun kasance da yawa ƙwarai; an ce sun kai dubban-dubban mutane, wasu sun ce sama da mutane 200,000, kuma dukkaninsu manyan bokaye ne na Masar.

An kuma ce nutsewar Fir’auna ta faru ne a shekarar 3,828 bayan saukowar Annabi Adam (AS) zuwa duniya.
Mutuwar Asiya kuma ta faru ne kafin nutsewar Fir’auna da shekaru kaɗan, wasu sun ce kusan shekaru biyu ko fiye. Allah ne Mafi sani.

A cikin littafin Husnul Muhadarah fi Akhbari Misr wal-Qahirah,

Zulfikar, the legendary sword of Hazrat Ali (RA), occupies a profoundly esteemed place in Islamic history. Renowned for ...
07/01/2026

Zulfikar, the legendary sword of Hazrat Ali (RA), occupies a profoundly esteemed place in Islamic history. Renowned for its distinctive double-edged blade, the sword epitomizes courage, justice, and divine support in the defense of truth. Gifted to Hazrat Ali (RA) by the Prophet Muhammad (PBUH), Zulfikar embodies unwavering faith, moral fortitude, and bravery in the face of adversity. Over the centuries, it has remained an enduring symbol of righteousness and steadfast dedication to justice.

Disclaimer: This content is provided solely for awareness, educational, public information, and journalistic purposes.

06/01/2026

-SIRRIN SAMUN BIYAN BUƘATA A WURIN ALLAH TA'ALA.

-Yazo A Hadisi Daga Manzon Allah (S) Yana Cewa: "Duk Wanda Yake da Wata Buƙata A Wurin Allah Ta'ala, To Yayi Alwala Mai Kyau, Sai Ya Samu Wurin da Ba'a Ganinsa, Sai Yayi Sallah Raka'a Huɗu, Sallama Ɗaya.

-Raka'ar Farko A Karanta Fatiha Ɗaya 1, Kulhuwa Goma 10.

-A Raka'a Ta Biyu Kuma Fatiha Ɗaya 1, Kulhuwa Ashirin 20.

-A Raka'a Ta Uku Fatiha Ɗaya 1, Kulhuwa Talatin 30.

-A Raka'a Ta Huɗu Fatiha Ɗaya 1, Kulhuwa Arba'in 40.

-ldan An Sallame Sai A Karanta: Kulhuwa Ƙafa Hamsin 50, Salati Hamsin 50, Istigfari Hamsin 50, Lahaula Hamsin 50, Sannan Sai A Roƙi Allah Ta'ala Dukkan Buƙatar da Ake Nema"

-Manzon Allah (S) Yace: (Tabbas) Duk Abin da Aka Roƙi Allah Ta'ala Zai Amsa Abin da Aka Roƙesa. ldan Wani Abu Ne ma Ya Ɓata Za'a Dawo Masa Dashi. ldan Mutum Yana da Zunubi Mai Yawan da Zai iya Taɓo Sama, Allah Zai Yafe Masa, Idan Kuma Neman Haihuwa Ne Allah Zai Azurta Shi da Samun Ɗa Ko Ƴa Masu Albarka."

-Ƙarin Haske Dangane da Wannan Sirrin Shine, Ana Yinsa Akan Kowacce lrin Buƙata Matuƙar ta Halas Ce, ldan Mutum Yana Son Ya Samu Buɗi Ne A Kasuwancinsa, Allah Zai Kawo Kasuwa Mai Albarka, Ko Kuma Neman Aikin Gwamnati Ko Kamfani Shima Allah Zai Kawo Aiki Mai Albarka, Ko Neman Aure Kai Kowacce irin Buƙata ce idan kayi nan take Zaka Samu ijaba Kuma Duk Girman Buƙata Allah Zai Kawo Mafita.

-Allah Ta'ala Ya Biya Mana Dukkan Buƙatunmu Na Alkhairi, Albarkacin Manzon Allah da Ahlul-Baitinsa (AS).

-DAGA LITTAFIN AL-MURAAD FIY KADHA'I HAJAAT 315.

04/01/2026

"WHY IS IMAM AL-MAHDI (ATFS) NOT APPEARING...?
Amidst the growing injustice and oppression in the world, many people wonder why Imam Mahdi hasn’t yet reappeared. Is it because his followers (the Shia) are unprepared – as is usually believed – or is something else causing a hindrance? One thing is sure – he will eventually appear.
The real question is: When will he come out of occultation..? And what is hindering his appearance..?

To unravel this mystery, we seek guidance from one of Imam Mahdi (a.t.f.s)’s Tawqee (letters) and try to understand his occultation (Ghayba) and reappearance through his own words.

IMAM’S LETTER TO ALI IBN Ibn MUHAMMAD AL-SAMARI.

Before his passing, the Imam sent a letter to his 4th deputy, Ali ibn Muhammad al-Samari, which Sheikh Tusi – who lived in the early years of Imam’s Occultation – recorded in his book Al-Ghayba. Its content helps one understand the Occultation as well as the awaited appearance of the Imam:

بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ
يَا عَلِىَّ بْنَ مُحَمَّدٍ السَّمرىّ، اَعْظَمَ اللهُ اَجْرَ اِخْوَانِكَ فِيْكَ فَاِنَّكَ مَيِّتٌ مَا بَيْنَكَ وَ بَيْنَ سِتَّةِ اَيَّامٍ، فَاجْمَعْ اَمْرَكَ وَلاَ تُوصِ اِلىٰ اَحَدٍ فَيَقُوْمَ مَقَامَكَ بَعْدَ وَفَاتِكَ فَقَدْ وَقَعَتِ الْغَيْبَةُ التَّامَّةُ فَلاَ ظُهُوْرَ اِلاَّ بَعْدَ اِذْنِ اللهِ تَعَالىٰ ذِكْرُهُ وَ ذَالِكَ بَعْدَ طُوْلِ الْاَمَدِ وَ قَسْوَةِ الْقُلُوْبِ وَامْتِلاَءِ الْاَرْضِ جَوْراً وَ سَيَأتِى شِيْعَتِىْ مَنْ يَدَّعِى الْمُشَاهَدَةَ اَلاَ فَمَنِ ادَّعىَ الْمُشَاهَدَةَ قَبْلَ خُرُوْجِ السُّفْيَانِىّ وَ الصَّيْحَةِ فَهُوَ كَذَّابٌ مُفْتَرٌ وَ لاَ حَوْلَ وَ لاَ قُوَّةَ اِلاَّ بِاللهِ الْعَلِىِّ الْعَظِيْمِ-

‘O Ali Ibn Muhammad Samari! May Allah increase the reward of your brothers concerning you (i.e. your demise)!
Death will come to you within the next six days. So, you complete your work and do not nominate any person after you.
The sequence of special deputies will come to an end, and the Major Occultation will commence with your demise.

Now, the reappearance

WANI LABARI DAYA GIRGIZA DUNIYA, Amurka ta kutsa kai Venezuela, ta k**a Shugaba Maduro da matarsa.A wani abin da ba a ta...
04/01/2026

WANI LABARI DAYA GIRGIZA DUNIYA, Amurka ta kutsa kai Venezuela, ta k**a Shugaba Maduro da matarsa.

A wani abin da ba a taɓa gani ba a safiyar Yau a tarihin zamanin da muke ciki, Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sanar da cewa sun kutsa kai cikin Venezuela, sun k**a shugaban ƙasar da matarsa k**ar 'yan fashi!

Duniya ta wayi gari da wani labari mai girgiza ƙwaƙwalwa, yayin da Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sanar a shafinsa na X (Twitter) cewa ƙasarsa ta yi nasarar kai wa Venezuela wani babban hari.

A cikin sanarwar, ya ce:

"An k**a shugabanta, Shugaba Nicolás Maduro, tare da matarsa, kuma an fita da su daga ƙasar."

Ya ƙara da cewa an yi wannan aikin ne tare da haɗin gwiwar jami'an tsaron Amurka.

Muna kawo muku labaran da ke girgiza duniya. Shiga cikin sahunmu na masu neman gaskiya ta hanyar yin Fallow din shafin Ma'asumah (Garkuwar Gaskiya).

NAZARI (MAHANGAR SHAFIN MA'ASUMAH GARKUWAR GASKIYA):
Wannan ba ƙaramin abu ba ne. Wannan ya nuna:

Ƙarshen Dokar Duniya: Wannan mataki ya nuna cewa manyan ƙasashe irin su Amurka za su iya yin duk abin da s**a ga dama, kuma Majalisar Ɗinkin Duniya (UN) ba ta da wani iko a kansu.

Haɗari ga Sauran Shugabanni: Idan har za a iya shiga ƙasa mai 'yancin kai a k**a shugabanta, to wane shugaba ne a duniya yake da tsaro, musamman a Afirka?

Manufar Mai: Mutane da yawa na ganin cewa ainihin dalilin wannan aiki shi ne arzikin man fetur na Venezuela, ba wai batun dimokuraɗiyya ba.

Wasan siyasar duniya ya canja daga na diflomasiyya zuwa na ƙarfi da yaji. Shin wannan shi ne farkon wani sabon salon mulkin k**a-karya na duniya?

Address

Shop 28 Ahlanwasahlan Jos North
Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman s adam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share