01/12/2022
An Fada fadadau, mamanmu Yar lukuta,
duk abinda ze faru yafaru, mamanmu
anci anyi hani'an anyi danasha anyi
nasha-nasha kuma anyi bul-bul,,
Mu muka bada lokacin mu,da jinin mu,da
kudinmu,da quri'ar mu, yau sakayyar da
zaki Mana kenan? Bayan kinci kinsha
daga irin dukiyar mu ta bital-mali?
Haba mama anya uwa tagari che kuwa? A
matsayinki na uwa matar shugaban qasa
matsayinki yawuce daukar hukunci akan
irin Wannan abinda be taka Kara yakarya
ba,akan talakanki Kuma qaramin Yaro
wanda kinyu jika dashi,
Haba, to radadin qarshen tenure yazama
hauka ne? Ko qarya yamiki ko sharri
yamiki? Wannan ai huce fushi ne akan
wani, dakuma borin kunya, munyi Allah
wadai tareda Allah ya isa.
Ni in anga dama amiyar Dani kikishi ko
tsire ko bakangu, Amma Sena Fadi
gaskiya ko ajefa ni a kwalbar cocola arufe
murfin, Yar lukuta kawai,
Comrd.mohd. Gaddafi Auwal .