Ibrahim Alhassan bebeji

Ibrahim Alhassan bebeji My official page. Ibson301

Ta yiwa mijinta waya cikin fushi ta ce: Haba Malam wannan ai ba daidai bane, yanzu fa karfe 9pm, ina ka tsaya haka baka ...
08/06/2024

Ta yiwa mijinta waya cikin fushi ta ce: Haba Malam wannan ai ba daidai bane, yanzu fa karfe 9pm, ina ka tsaya haka baka dawo gida ba...!?

Habibaty kin tuna tukubar wannan mai gasasshiyar kazar d muka siya rannan...!?

Cikin kashe murya da kuma tausasawa "ฦ˜warai ma kuwa Habibina"

Ina kusa da gurin ana yi mini aski Malama...๐Ÿšถ๐Ÿฝ๐Ÿšถ๐Ÿฝ

ยฉSukhairaj imam

31/12/2023

๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
Wani matashi kyakkyawa yaje wani hotel ya nemi manager na hotel din domin su gana.

Ga yadda labarin yafara:

Matashin: shin room 39 empty ne?
Manager: Yes sir

Matashin: ko za'a bani room din?
Manager: meye zai hana

Matashin: Nagode.

Kafin ya tafi dakin, matashin sai ya nemi manager ya sama mishi bakar ๐Ÿ”ช, farin zare mai tsawon 39cm da kuma ๐Ÿ‹ mai nauyin 73g.

Manager din ya danyi tunani na wani lokacin sai ya aminta da kawomar wadannan abubuwan daya buqata.

Matashin ya shiga dakin nashi ba tareda ya nemi abinci kowani abun ba.

Rashin dace sai yazamana dakin manager din yana kusa da dakin da matashin ya K**a.

Cikin tsakiyar dare, sai manager yaji wassu irin sautuka na dabbobin daji da kuma kara kamar na kayan kitchen ana watsarwa a kasa.

Manager fa bacci ya gagara a wannan dare saboda tunanin daga ina wannan kuka ke da kara ke fitowa.

Da safe, lokacin da matashin ya dawo da makullan dakin, sai manager ya buqaci suje suga dakin kafin ya wuce. S**a shiga sukaga komai daidai. Harma yasamu ๐Ÿ”ช, zaren da ๐Ÿ‹ din a kan table.

Matashin ya biya bill dinshi yayi tafiyar shi yana murmushi ya bawa wadanda ke reception kyautan kudi.

Manager sai yakara shiga rudani, ammana bai fadawa kowa acikin staff dinshi abinda ya rudashi ba

Bayan shekara daya, nanma saiga wannan matashin. Ya nemi ganin manager. Manager sai ya kidime.

Matashin nanma ya tambayi: room 39, bakar๐Ÿ”ช da zare mai tsawon 39cm da ๐Ÿ‹ mai nauyin 79g.

Wannan karon kam manager yana buqatar sai yasan menene ke faruwa tako wani hali. Yaki yayi bacci a daren gaba daya, yana jiran yaji abinda zai faru. Caan cikin dare, sai yaji wancaan muryar da kuma wadannan kukekuken namun dajin da kuma karar kayan kitchen, wannan karon kam karar har yafi na wancaan shekarar. A wannan Karon ma, matashin yazo ya ajiye keys ya bawa wadanda ke kan kanta kyautan kudi yaya gaba yana murmushi.

Manager sai yafara nemo meye ma'anar wannan abun da matashin keyi. Menene yasa yake tambayar room 39, farin zare, bakar ๐Ÿ”ช, da kuma ๐Ÿ‹? Kai karshe manager dai bai gano amsar wadannan tambayoyi dayake neman sani ba.

Maganar sai yazamana a wannan shekarar yana jiran watan July ya zagayo, watan da wannan matashin yake zuwa neman room 39.

Mamaki yakama manager yayinda yaga a 1 ga watan July saiga matashin.

Nanma matashin wadancaan abubuwan daya Saba tambaya su ya sake tambaya da kuma room 39 kamar dai shekaru biyu baya.

Nanma cikin dare manager yaji wadannan kukekuken da kararraki fiyeda sauran shekarun.

Da safe, lokacin da matashin zai bar hotel din, sai manager yaje gareshi ya bashi haquri akan abinda yafaru da kuma son yasan menene sirrin wadannan kararraki da kukan namun daji dayake ji daga dakin shi.

Matashin sai yace: Idan na fada maka sirrin kayi alqawari bazaka fadawa kowa ba?

Sai manager yace: nayi alqawari bazan fadawa kowaba. Na rantse da Allah bazan bayyana sirrinka ga kowaba nayi alqawari

Daga karshe dai matashin sai ya bayyanawa manager wannan sirrin.

Rashin sa'a da mai son jin karshen labarin zaici karo dashi shine: wannan manager din mutum ne mai amana, domin har yanxu bai bayyana wannan sirrin ga kowa ba.

Da zarar ya bayyana sirrin, nayi alqawari zan sanar da masu karatu nima.

Thank you for reading

21/05/2022

Welcome come to my page
Let u get memes, story's, etc

Address

Ep 17 Lafiya Road Kinkinau
Kaduna South

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349079376322

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Alhassan bebeji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ibrahim Alhassan bebeji:

Share