AFZ Collection

AFZ Collection BUSINESS MINDED

19/03/2026

🌙 A.F.Z COLLECTION ✨

Ina taya ku murnar kammala wannan wata mai alfarma na Ramadan.

Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya kuma sanya mu cikin bayinsa na gari.

Allah Ya sa mun fita daga Ramadan cikin tsarki, Ya kuma ba mu ikon ci gaba da kyawawan ayyuka da muka saba a wannan wata.

Ina yi muku fatan alheri, zaman lafiya, da farin ciki a wannan lokaci na Sallah.

Allah Ya maimaita mana da alheri da rahama.
Eid Mubarak! 🌙🤍

Albishirinku iyaye masu son faranta ma ƴaƴansu😊Mun tanadar muku da hulunan yara masu kyau da quality ƴan yayi.Ku garzayo...
05/03/2026

Albishirinku iyaye masu son faranta ma ƴaƴansu😊

Mun tanadar muku da hulunan yara masu kyau da quality ƴan yayi.

Ku garzayo shagon mu, ko ku saka order, ko kuma kuyi mana DM ta waɗannan lambobi

07061801177✅

28/02/2026
Seven star 🌟
28/02/2026

Seven star 🌟

MeibalumQuality 💯 40 to 45Available
19/02/2026

Meibalum
Quality 💯
40 to 45
Available

Size: 22.5✅️
09/02/2026

Size: 22.5✅️

 AVAILABLE  MUSA PLAZA, KADUNA.
09/02/2026


AVAILABLE MUSA PLAZA, KADUNA.

Available ✅️
09/02/2026

Available ✅️

09/02/2026

🥰

Dark blue
05/02/2026

Dark blue

Address

Kaduna
Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 18:00
Tuesday 09:00 - 18:00
Wednesday 09:00 - 18:00
Thursday 09:00 - 21:00
Friday 09:00 - 21:00
Saturday 15:00 - 19:00
Sunday 15:00 - 19:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AFZ Collection posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share