Ahmad Fashion Desing

Ahmad Fashion Desing Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahmad Fashion Desing, Clothing (Brand), Dorayi babba yamadawa (B), Kano.

⭐ A&A Multi Business (Jalabiya & More) ⭐
We deal in quality and affordable products & services including men’s luxury Jalabiya and more.
✔️ High-quality Jalabiya 👕
✔️ Stylish designs
✔️ All sizes available
✔️ Affordable prices
✔️ Fast delivery 🚚
📍 Loca

Akwai wata matsala da Teloli da yawa suke fadawa ciki, wadda wannan matsalar tana taimakawa wajen rushe duk wani kokari ...
03/05/2026

Akwai wata matsala da Teloli da yawa suke fadawa ciki, wadda wannan matsalar tana taimakawa wajen rushe duk wani kokari na Tela.

Matsalar ba kowacce ba ce illa rashin yin Sallah akan lokaci, wannan matsala ce da ta zama ruwan dare a cikin Teloli, mutum yana ji an kira salla amma sai shaidan ya bashi shawara tsayawa domin karasa wani aikin, wanda wannan aikin ba lallai ya kammala ba har sai an idar da Sallar.

Yakamata dai idan muna neman kudi mu rinka tunawa da Lahira, neman kudi wajibi ne amma kuma Sallah ita ce gaba, kada garin kokarin gyaran gobenka ka rinka mantawa da Alkiyama.

Allah ya bamu ikon gyarawa ya bamu sa’a a Sana’o’inmu Ahmad Fashion Desing ke muku barka da yamma

AVAILABLE JALLABIYYA KOWANNE SIZEKO WACCE COLOR A&A ALHERI 09049581094
02/05/2026

AVAILABLE JALLABIYYA

KOWANNE SIZE

KO WACCE COLOR

A&A ALHERI

09049581094

04/04/2023

Zanga wanda yake kishin Mahaifanshi 😷
Ya Allah kasa Mahaifanmu Aljannah
🎁🎁🎁
Ɗan darajar Annabi turawa group 10

Address

Dorayi Babba Yamadawa (B)
Kano
09049581094

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmad Fashion Desing posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share