23/08/2022
YADDA AKE YANKA HIJJAB GOWN KO UMBRELLA GOWN, DOGUWAR RIGA MAI FADI.
MATASHIYA👇
Ita irin wannan Rigan tana da matukar saukin yanka dakuma Dinkawa, sannan akwai gajeruwan ta, Half gown kenan zuwa Gwiwa take, sannna tana da salon yanka iri iri, akwai mai siffan yankam hijjab kanar wannan dazan yi bayani, akwai kuma mai siffan yankan A.Shape, amma mai A.shape halfgown din kadai akemawa.
YADDA AKE YANKA HIJJAB GOWN👇
1. Dafari zaki amfani da Turmi daya na atanpa yadi shida kenan, bayan kin bude shi, sai kamai ninkin hijjab amma mai angle, yayi tsini asama kenan, gaban rigan dabayan ta daban daban ake fitar wa kuma kowanne ninkin sa daban yake.
2. Zaka Ninka yadin me gwargwadam tsawon mai kayan misali inchi 50 sai kakara allowance din kalmasa, dakuma takewan sama inchi biyar, kaga yazama inchi 55 bayan nan, sai kamai lankafewar yankam hijjab daga sama ya tsuke, daga kasa yayi fadi, sai kayan ke, daganan sai kazo daga samam tsinin kadai dai tsawon riga kayan ke saman.
3. Sai kafitat da gadin kafada misali inchi 14, sai kuma kafitar da Armhole hammatan rigan inda za asa hannu kenan, sai kazo daga kasan kafitar da zagayen shape din cycle, ta yarda komai zai yi dai dai, kana budewa zai baka cikakken yankan gabam rigan, daga sama ya tsuke amma daga kasan ta bude sosai.
4. Sai kuma yanka bayan Rigan sai kayi copy din gaban rigan kamar yadda kayan ka gaban amma sai dai bayan zaka bada allowance din zipper fadin sai fishi ta tsakiyar bayan Rigan, kana budewa zai baka cikakken yankan mai kyau.
4. Hannun rigan zaka iya yin kowani iri, amma gaskiya pencil hand yafi ma rigan kyau, sannan zaka iya mata aljihu agefen rigan domin yana data mata kyau sosai musamman ma mace tasa hannu aciki tabada tsayuwa, yanzu zakaga kana tashin kura yasin.
6. Kwalliyanta iri irine, akwia mai collar, akwai mai round Neck, akwai wanda za amata adon rabin saman rigan da net, less dolfees kokuma wani yadi haka, amma abu mai mahimmanci shine sanin yankan, hadewa bata da wahala, sannan lining