Mafarautan arewa

Mafarautan arewa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mafarautan arewa, Kano municipal, Kano.

15/03/2022
08/12/2021

Alhamdu lillahi bana munfara jeji cikin kwanciyar hankali inda akayi farauta a garuruwa kamar haka abuja nassarawa kogi niger kaduna taraba anyi aciki kwanciyar hankali mutanen yobe soma suna fita kuma babu wata matsala inda muke kara godewa allah muna ftn yanda akafara lfy allah yasa akare lfy allah yahada kowa darabon alkhairi allah ya kauda sharri agama lfy mafarauta

20/09/2021

duna kwalli medawan fagojene bayanshi akwai abore me jeji akwai duna na anya shima yayi maidaji afagoje dafatan allah yajikansu amin

a sani mhd gwangwaza kenan wanda aka aiyana shi amatsayin sugaban kungiyar mafarauta masu son zaman lfy a kano wanda aka...
19/09/2021

a sani mhd gwangwaza kenan wanda aka aiyana shi amatsayin sugaban kungiyar mafarauta masu son zaman lfy a kano wanda akakarba dga hannun alaska dafatan allah yaiyiruko da hannunsa allah yasa hakan yazama alkairi ga duk mafarautan kasar amin

08/03/2021

Allhu akbar bashir yamini kenan yarasu yau ranar litinin 08/03/21 bawan allah mutumin kwarai munarokon allah yakareshi duhun daga dukkannin fitutunu mutuwa dana kabari dana hisabi allah yasadashi da alkairan mutuwa dana kabari dana hisabi dan darajar annabi allah yasadashi da ma,aiki amin

01/03/2021

Address

Kano Municipal
Kano

Telephone

+2348060225576

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mafarautan arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share