Muryar Zamani Tv

Muryar Zamani Tv Ku kasance damu don kawo muku yanda rayuwa take ciki a yanzu

Injiniyoyi sun dukufa suna aikin gyaran wutar lantarkin Arewa.
25/10/2024

Injiniyoyi sun dukufa suna aikin gyaran wutar lantarkin Arewa.

Kotu a Kano ta baiwa KANSIEC damar gudanar da zaben kananan hukumomi
25/10/2024

Kotu a Kano ta baiwa KANSIEC damar gudanar da zaben kananan hukumomi

Ina masoya Kano Pillars na hakika? Ko za ku iya gaya mana shekaru nawa Rabiu Ali Pele ya yi ya na taka leda? Kano pillar...
20/10/2024

Ina masoya Kano Pillars na hakika? Ko za ku iya gaya mana shekaru nawa Rabiu Ali Pele ya yi ya na taka leda?

Kano pillars

Rabiu Ali pele
NPFL Live

Shugaban Bola Tinubu ya dawo gida Nijeriya bayan kammala hutunsa na makonni biyu da ya yi a kasar Faransa da Ingila…
19/10/2024

Shugaban Bola Tinubu ya dawo gida Nijeriya bayan kammala hutunsa na makonni biyu da ya yi a kasar Faransa da Ingila…

Da dumi-dumi Jam'iyyar APC ta lashe dukkanin zabukan Shugabannin kananan hukumomi 23 da gundumomi 255 dake Jihar.Shugaba...
19/10/2024

Da dumi-dumi

Jam'iyyar APC ta lashe dukkanin zabukan Shugabannin kananan hukumomi 23 da gundumomi 255 dake Jihar.

Shugabar Hukumar zabe Mai zaman kanta reshen Jihar Kaduna KAD-SIECOM, Hajiya Hajara Muhammad ce ta fitar da sanarwar Jim kadan bayan kammala zaben da aka gudanar yau Asabar 19 ga Wannan watan na Oktoba.

Muryar Zamani Tv

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya gana da "yan takarar Shugabancin Kananan Hukumomin jihar Kano, karkashin Jam'i...
13/10/2024

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya gana da "yan takarar Shugabancin Kananan Hukumomin jihar Kano, karkashin Jam'iyyar NNPP.

Munbar masu yiwa Tinubu fatan mvtuwa da Allah, Inji Hon. Ibrahim Masari. Me za ku ce?
12/10/2024

Munbar masu yiwa Tinubu fatan mvtuwa da Allah, Inji Hon. Ibrahim Masari.

Me za ku ce?

12/10/2024

Labarin ya tabbata ko har yanzu jiran tsammani ake na jin alkairi ?

Address

Kano

Telephone

+2348028201723

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryar Zamani Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muryar Zamani Tv:

Share