06/07/2026
📢 SANARWA MAI MUHIMMANCI GA DUKKAN ABOKAN HULDARMU
Assalamu Alaikum.
Muna farin cikin sanar da ku cewa an fara aikin gyaran shagunanmu guda biyu:
🏪 GIDAN BABA
🏪GIDAN IBRAHIMAWA
📍 A wannan lokaci, za ku same mu a waɗannan wurare na wucin gadi:
✅ Block G34
✅ Block C28
A GIDAN BABA
In shaa Allah, za mu ci gaba da harkoki daga waɗannan wurare har zuwa lokacin da za a kammala aikin gyaran shagunan.
Muna ba ku haƙuri bisa duk wata matsala da wannan sauyi zai iya haifarwa, tare da miƙa godiyarmu bisa haƙurinku, fahimtarku, da kuma ci gaba da ba mu goyon baya.
🌹 Mun gode da amincewarku da kasuwancinmu. Muna sa ran ci gaba da yi muku hidima cikin inganci kamar yadda kuka saba. 🙏🏻
IMPORTANT NOTICE TO OUR VALUED CUSTOMERS
We are delighted to inform you that the renovation of our two shops—@ (Gidan Baba & Gidan IBRAHIMAWA)has officially commenced.
📍 Temporary Business Locations:
• Block G34
• Block C28
GIDAN BABA
In shaa Allah, we will continue to serve you from these locations until the renovation is completed.
We sincerely apologize for any inconvenience this may cause and deeply appreciate your patience, understanding, and continued support._🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Thank you for choosing us. We look forward to serving you! 🙏🏻