VOA

VOA Voice of Abba's Ambassadors

MAI GIRMA S.S.A PRIMARY HEALTH ALLAH YA KAI MATSAYI GABA
29/07/2026

MAI GIRMA S.S.A PRIMARY HEALTH ALLAH YA KAI MATSAYI GABA

13/07/2026
A yan Macin Wannan Rana Kungiyar Kwalliya Ta biya kudin Sabulu A Gwamnatin Abba Ta Kaiwa Dr. Rahila Mukhtar Executive se...
18/06/2026

A yan Macin Wannan Rana Kungiyar Kwalliya Ta biya kudin Sabulu A Gwamnatin Abba Ta Kaiwa Dr. Rahila Mukhtar Executive secretary KSCHMA Ziyarar Girmamawa Bisa Samar Da Ci Gaban Ma'aikatar Da Take

Wannan Kungiya Kar kashin Jagoran cin Shugaban Kungiyar Hon. Adamu Abdullahi PA.
Sun Kai Wannan Ziyara ne A wannan Rana Ta Alhamis 18/6/2026 Tare da Daya Daga Cikin Iyayen Wannan Kungiya Hon. Mustapha Maaruf Doso, SSA Primary Health care Da Sauran Yan Kungiyar Dake 44 Local Government

Alhamdulillah An Tattauna Muhimman Batutuwa Domin Samun Nasarar Wannan Ma'aikata Ta KSCHMA Muna Rokon Allah Ya Tai Maki Gwamnatin Engr. Alhaji Abba Kabir Yusuf Amin

Daga Shugaban kungiya Hon.Adamu Abdullahi PA

10/01/2026

Address

Diso Quarter Opposite Lokon Makera
Kano
700103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when VOA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to VOA:

Shortcuts

Share