Almustapha Ibrahim Muhammad Ofthe fagge

Almustapha Ibrahim Muhammad Ofthe fagge Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Almustapha Ibrahim Muhammad Ofthe fagge, Men's clothes shop, Kwari market shop 532 gandujiyya Plaza mall, Kano.

25/03/2024

Shifa wannnan tsarin babu wanda aka yiwa dole zaka iya aje akida kabi abun duniya ba laifi bane 😂😂😂
Mudai muna nan koda kudi ko free 🆓

25/03/2024

Wanda ya bada shawarar a dunga cin taliya a matsayin abinci ma…….. wllh

25/03/2024

Lallai yarda taliya bata zabe haka Taliya bata sahoor 9:00 fa amma yarda kasan ana yaki na uku a ciki na

22/03/2024

Anty Nadiya Ibrahim Fagge yanzu ya maganar facebook connect din da zaai tunda ni kanin ki ne kuma layin mu daya kusan gidan mu daya ma kuma sunan baban mu iri daya ne biyamin zaki kenan

22/03/2024

Tun daga ranar da aka boye Alhaji rufa i mai gangaliyan dollar 💵 ta rikice a kasar nan 😂😂

21/03/2024

Har yanzu a sahar nan babu wanda ya gayyaceni shan ruwa allah sarki mujin
mar attussalah 🤗🤗

21/03/2024

Sakon commander Murtala Sule Garo yazo muna godiya comander haka zan fada idan Aminu Dan Mallam ya kawo min sako na 😂😜😜😂

21/03/2024

Tun da naga me kanqaqar layin mu yana harara ta naji wani abu a raina ina karasawa naji yana fadamin yau kanqarar sa ba kowa zai sai dawa ba kuma duk (1 )1k
Sai da naji wani garam 😭😭

21/03/2024

Nifa tin jiya naji ana tayiwa Aminu Dan Mallam godiya hala wuridi malam ya baka karaba kuma ka tsallaki ni ni mijin mar attussalaha 😂🤗💁👏

21/03/2024

Ni banga laifi dan an bada kunun sadaqa a fashashiyar rover ba
Kar kumanta baba dan audu a buhu ake kawo nasa kunun a raba buhun da ko jari bola kake sai dai matacchen karfe zaka saka aciki 😂💁

Address

Kwari Market Shop 532 Gandujiyya Plaza Mall
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almustapha Ibrahim Muhammad Ofthe fagge posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share