Nazifi Ishaq Maishadda

Nazifi Ishaq Maishadda Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nazifi Ishaq Maishadda, Textile Company, kwari market yan tebura mall filin parking, Kano.

Permanently closed.
05/04/2026
Eu Textile 185cm Doguwa ce iya dugauwa ga kyau ga quality Sai angwada akansan na kwari bata dayawa akasuwa idan kanada b...
05/04/2026

Eu Textile 185cm

Doguwa ce iya dugauwa ga kyau ga quality

Sai angwada akansan na kwari bata dayawa akasuwa idan kanada bukata kai magana da wuri

Super VIP Austria Alaji ga kyau ga inganci
05/04/2026

Super VIP Austria

Alaji ga kyau ga inganci

Today Hamster Combat daily chipher is   TON    See the code
08/06/2024

Today Hamster Combat daily chipher is TON See the code

LUXURY WAGAMBARI GOLD ###L AVAILABLE CONTACT 08030533583
22/05/2024

LUXURY WAGAMBARI GOLD ###L AVAILABLE CONTACT 08030533583

08/05/2024

DA ALAMA TUNULBO KWANGILAR RUGUZA NAGERIA YA KARBO
Unit 1 na wutar nefa
220 Akwai wata sabuwar kenan akasarnan

Duk wanda Allah ya azurta shi da hakuri a wannan duniya hakika yasamu babban kyauta Hakuri a kan biyayya Hakuri akan sab...
07/05/2024

Duk wanda Allah ya azurta shi da hakuri a wannan duniya hakika yasamu babban kyauta
Hakuri a kan biyayya
Hakuri akan sabo
Hakuri a kan kaddara

21/02/2024

Kasuwanci yafada hannu yan jari hujja
kananun yan kasuwa sunzama yan tallan attajerai
Idan ka siyar da kayanka kana murna kasamibriba da kaje wajan manyan zaka siyo zaka tarar sunkara kudin da yafi ribar dakake tunanin kasamu kaga karamin dan kasuwa saidai yace jarinsa ba riba wasu kanan yan kasuwarma kayan ba basa iya saidawa domin masu siyayyar ahannunsu talakawa ne basa samu riba takansu sukiyi Allah kakawo mana agajin Gaggawa acikin wani halin da muka tsinci Domin bayinka dayawa sun rasa abinda zasu ciyar da ilansu Acikin wannan yanayin da s**a tsinci kansu

Address

Kwari Market Yan Tebura Mall Filin Parking
Kano
700123

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nazifi Ishaq Maishadda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share