Hassan yahaya Dabi

Hassan yahaya Dabi Please follow to follow my new pages

An kori 'yan sandan da ke yi wa Rarara rakiyaWannan matsalar kuce Mahassada Ko GezauAllah shine Gatanka Dauda Kahutu Rar...
15/04/2023

An kori 'yan sandan da ke yi wa Rarara rakiya

Wannan matsalar kuce Mahassada
Ko Gezau

Allah shine Gatanka Dauda Kahutu Rarara

Comrd. Mikidat Umar Karofi (DAN MASU KUDI) Yana Neman Soyayyar Fadila H Aliyu. “A Karon Farko Matashi Comrd Mikidat Umar...
04/04/2023

Comrd. Mikidat Umar Karofi (DAN MASU KUDI) Yana Neman Soyayyar Fadila H Aliyu.

“A Karon Farko Matashi Comrd Mikidat Umar Karofi (Ɗanmasu Kuɗi) Haifaffen Ƙaramar Hukumar Dutsin-ma Jihar Katsina Amma Mazaunin Jihar Neja Don Babban Kasuwanci, ya nema Soyayyar Shararriyar Fitacciyar Marubuciyar Nan Wato Fadila H Aliyu (GOLDEN PEN).

“Sakon Matashin Yana Da Nasabar Yadda Ita Fitacciyar Marubuciyar Ta Fitar Da Wani Rubutu Daga Shafinta Mai Ɗauke Da Cewa;
👇🏽👇🏽
Sai ka rasa me Samarin Yanzu suke raɗa ma ƴan matan zamani suke mutuwa akan su.

Wato ƴan Samarin nan masu suma kamar sheƙar Ungulu suke sai ka rasa me suke raɗa ma ƴan matan zamani suke mutuwar son su.

Fadila H Aliyu. (GOLDEN PEN).
🖕🏾🖕🏾
Comrd Mikidat Umar Karofi (Ɗan Masu Kuɗi) Shi Kuma Ya Cigaba Da Fashin Baƙi Kan Aniyarsa Da Ya Ke Cewa; Kamar Yadda Marubuci Fadila H Aliyu Ta Wallafa A Shafinta Hakan, Shi Idan Zata Amince Su Yi Soyayya Ta Wani Lokaci Zata Fahimci Duk Abunda Kananan Yaran Nan Suke Gayama Ƴan Matan Zamanin Da Har Suke Mutuwa Akan Mazajen Zamani.”

Daga Ƙarshe Kuma (DAN MASU KUDI) Ya Ajiye Lambar Wayarsa Domin Tuntuɓa Idan Har Fadila Zata Amsa Uzurinsa ( 07040684485).

Barkan Ku Da Shan Ruwa Masoyan Oga....
03/04/2023

Barkan Ku Da Shan Ruwa Masoyan Oga....

03/04/2023

Allah yasaka da Alkairi malam

Day 011

Allah Ya Karbe Ibadah
02/04/2023

Allah Ya Karbe Ibadah

Mr. President Yana Muku Barka Da Shan Ruwa
02/04/2023

Mr. President Yana Muku Barka Da Shan Ruwa

Mr. President Yana Muku Barka Da Safiya.
02/04/2023

Mr. President Yana Muku Barka Da Safiya.

Al-Umma Barka Da Shan Ruwa
31/03/2023

Al-Umma Barka Da Shan Ruwa

Allah Ka Hadamu Da Al-Kairanka...🤲
30/03/2023

Allah Ka Hadamu Da Al-Kairanka...🤲

Allah Ka Sadamu Da Al-Kairan Da Suke Cikin Wannan Wata Mai Al-Barka. 🕋_Asha Ruwa Lafiya _🕋
30/03/2023

Allah Ka Sadamu Da Al-Kairan Da Suke Cikin Wannan Wata Mai Al-Barka.

🕋_Asha Ruwa Lafiya _🕋

Zamu Sakar Muku Wakar LALE DA ZUWA KINGTEAM  Yau Inn shaa Allah Da Misalin kArfe 9:00pm A YouTube Channel mai suna Maish...
30/03/2023

Zamu Sakar Muku Wakar LALE DA ZUWA KINGTEAM Yau Inn shaa Allah Da Misalin kArfe 9:00pm A YouTube Channel mai suna Maishadda Global Resources. Kada ku manta da danna mana subscribe da kuma kararrawa. Mun gode

Waqa


RERA Waqa


MURJA Baba

Cc









Mataimakin gwamnan Kano kuma ɗan takarar gwamna na APC a jihar, Nasir Yusuf Gawuna ya yi wa zaɓaɓɓen gwamnan jihar, Abba...
30/03/2023

Mataimakin gwamnan Kano kuma ɗan takarar gwamna na APC a jihar, Nasir Yusuf Gawuna ya yi wa zaɓaɓɓen gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf fatan alheri a mulkinsa.

Address

Kano

Telephone

+2347045234473

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hassan yahaya Dabi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share