I-SU Fashion Duniya Dinki

I-SU Fashion Duniya Dinki Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from I-SU Fashion Duniya Dinki, Clothing (Brand), Airport Road Ahmadiyya Junction Adjacent Danmarna Petroleum Station Kano State, Kano.

27/06/2026
18/06/2026

✨ Build your future with skills that matter! ✨

The I-SU Garment Teachonlogy Limited ( Makarantar Koyar Da Sana'ar Dinki) is now offering training programs designed to equip you with practical, in-demand skills for employment and entrepreneurship.

βœ‚οΈ
πŸ‘— Effective Production & Consultation services

πŸ—“ Monday to Friday including weekend
⏰ 8:00 AM – 11:00 AM

Ana tunatar da daliban makarantar I-SU GARMENTS TECHNOLOGY INSTITUTE Cewa Zaa dawo hotun sallah ranar 4/6/2026, Fatan Al...
01/06/2026

Ana tunatar da daliban makarantar I-SU GARMENTS TECHNOLOGY INSTITUTE Cewa Zaa dawo hotun sallah ranar 4/6/2026, Fatan Allah ya maimaita mana da rai lapiya da Imani.

01/06/2026

ASSALAMUALAIKUM "Yan uwa Ga dama ta samu ga mazauna yankin Brigade , Gama, k/goje,Gayawa, Gawuna, T/wada, T/murtala, Rimin kebe, Jaba, Fanisau, kurna, rijiyar lemo, bacirawa,da makoftansu.

Hukumar ITF. na sanar da Jamaa cewa zata dauki nauyin DUK Mai son koyon wadannan SANA'O'I Kyauta tareda bayarda TALLAFI.

GA SANA'O'IN KAMAR HAKA.
DINKIn zamaniπŸ‘–πŸ‘•πŸ§₯
JAKA/TAKALMIπŸ‘œπŸ‘ŸπŸ©΄
GIRKE GIRKEπŸ₯žπŸ›
Ga Link da Zaa cike ta wayar ko a ziyarci Cape
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
www.supa.itf.gov.ng

ABUBUWAN DA AKE BUKATA;πŸ‘‡
1 HOTO, 2.SUNA.
3 LAMBAR WAYA
4 GMAIL, 5.NIN no
6 DATE OF BIRTH
7 ADDRESS
8 NORMAL ACCOUNT
Banda wal Wallet

Don Neman Karin Bayani Zaka iya ziyartar kamfanin "I-SU FASHION TECHNOLOGY LIMITED"
Address; Airport road Ahmadiyya junction jikin gidan man Danmarna Nasarawa Lg kano, ko abuga number waya kamar haka;
08067333751
07036133635
07040411005.

Pls. a hanzarta a yadawa a group's an kusa rufewa,

Sanarwa Daga
S.A.Gama
07030244426.

27/05/2026

I-SU FASHION tana yiwa daukacin al'ummar musulmi duniya Barka da sallah

Address

Airport Road Ahmadiyya Junction Adjacent Danmarna Petroleum Station Kano State
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when I-SU Fashion Duniya Dinki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share