Jameelah yakubu Tanko

Jameelah yakubu Tanko Your one plug reliable online store that provides everything for women and children kitchen and home appliances

20/02/2025

Kayan miya sun sakko albasa ta samu
Kayan abinci yana ta sakkowa Alhamdulillah Allah ka kara sassauta mana ka yassare yau da kullum wayanda kuma basu da niyyar sauke parashin abunda ya saukaka Allah gaka gasu nanJameelah yakubu Tanko

14/09/2024

Kayi iya iyawar ka kaga baka cutar da kowa da gan gan ba Allah baya zalinci kuma baya son me zalunci!!!

Good morning JYT fam Allah sa mu wuni lfy 🥰

07/09/2024

Wani yau zezo duniya wani yau ze barta wani yau zeyi arxiki wani ze karye ya Hayyu ya Qayyum kasa mu dace duniya da lahira

28/08/2024

Duk wani magidanci da ke fadi tashin ganin ya farantawa iyalin sa Rabbi ka faranta masa ka bashi abinda yke nema.Barkan mu da safiya

Set of cups 13500 6cups 6plates 09074830792
27/08/2024

Set of cups 13500 6cups 6plates 09074830792

10/08/2024

Kar zafin babu da radadin kuncin rayuwa yasa ka soma hauma hauma yaki halal yaki haram domin haram da halal duk a bayyane suke babban tashin hnklin haram shine illar ta jini tke bi in har ka cita ko ka ciyar da iyalin ka da ita to tabbas se ta tambaye ka har a tarbiyyar yaranka.ya Allah ka nesanta mu da haram duk kusancin mu da ita ya kusanta mu da halal komi nisan mu da ita ya Hayyu ya Qayyum ka wadatar damu ka rabamu da kuncin rayuwa.

29/07/2024

How can your wife be as romantic as your side chick when you have impregnated her 5 times, sent her to labour 5 times, antenatal, postnatal and breastfeeding for many years, childcare and upbringing till each baby turns 20, school runs every morning and evening, kitchen to cook for you and your 5 kids, in the hospital for many days just to look after your kids when they fall ill, house chores and groceries are still to be taken care of by her. You the husband has caused her many cuts down her "V", cuts as a result of CS, what about sagged breast and stomach stretch marks you caused her, pimples, you caused her during pregnancy, what about vomiting and loss of appetite, you have totally withdrawn your wife from the society because of the African culture and yet you don't want to value and respect her, yet the only thing you remember is that she is not romantic but your side chick is.

Put that your side chick to this life threatening adventure and see if she can cope. Please dear men, learn to appreciate your wife, life is not all about s*x and romance, remember how she was before you married her and remember that you are the cause of her woes.
God bless every hardworking mother and wife.

29/07/2024

Wato to be honest zuciyan matasa fa ta bushe ido ya bushe kan pr0test dinnan abun akwai tsoro ana cikin wani hali ya Hayyu y Qayyum ka takaita wahala ka kawo mana dauki Allah

Alhamdulillah Allah ya kawo mu watan ibada me alfarma Allah ka karbi ibadun mu ka saukaka mana albarkan Shugaba SAW.  Ya...
11/03/2024

Alhamdulillah Allah ya kawo mu watan ibada me alfarma Allah ka karbi ibadun mu ka saukaka mana albarkan Shugaba SAW. Yan uwa ina so in dan Kara tuna mana mu Kara kula da tsaftar bakunan mu da duk wasu gurare na jikin mu masu bukata ta musamman sbd zafinnan fa kunsan da wuri jiki yke amsawa 😍

07/03/2024

Mata ga azumi ya zo, dan Allah kuyi hakuri kuma mazaje uzuri irin yanayin da ake ciki yanzu dan abubuwan dayawa, ga abinci, ga kayan sallah, ga hidimar sallah, ana gamawa kuma yara zasu koma makaranta.

Duba da wannan kadai ya isa ya tabbatar miki Allah ne kadai yasan irin yanayin da zukata da rayuwan da mazaje da dama ke ciki.

Dan Allah duk abunda ya sauwaqa ayi hakuri dashi a godema Allah kuma a godewa miji, dan wasu basu samu abunda ki ka samu ko ki ke samu ba, sannan ki kiyaye mita, faɗa, naci, renako, kwatanta gida ko miji da na wasu, yin gatse da nuna gazawar miji.

Allah ya ma mazajen mu mudin alkhairi ya sama arziqi da neman su albarka.

Address

Goran Dutse Kano
Kano
7001

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348097158354

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jameelah yakubu Tanko posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jameelah yakubu Tanko:

Share