07/08/2026
مدرسة مصعب بن عمير لتحفيظ القرآن
Sharaɗa phase II federal housing Estate Sabon Gida Khandahar Kano
SANARWAR DAURAR ALKUR'ANI KARO NA HUƊU (04)
Kamar yadda wannan makaranta ta saba gabatar da daura ga yara a lokacin hutu, wannan hutun ma mun
shiryawa yaranku daura kamar haka, a bangare guda biyu:
1- Bangaren haddar Al'Qur'ani mai girma
2- Bangaren Haddar Hadisai guda ɗari (100)
Wanda za'a fara tantance ɗalibai ranar:
Rana: Asabar 25/Safar/1448. 08/08/2026
Waje: Harabar Makaranta dake sharaɗa phase II federal housing estate sabon gida Khandahar Kano.
Daga Ɗan shekara 13y Abinda yayi sama Allah ya bamu ilimi mai amfani.