27/11/2025
Wan nan yana daya daga cikin abunda yasa Baka samun kudi da facebook.
Mutum ne zaiga yana da 1million views Amma earnings dinsa ba yawa say ya fara complaining cewa duk yawan views din nan da engagement bai samu wani abun azo agani ba.
Abunda ya kamata mu sani shine ba ko wane views yake counting ba , duk views din da is not qualified Facebook ba zata biyaka wan nan kudin ba na wayan nan views din da s**ayi disqualified.
Taya zamu gane cewa views din mu are qualified har
Facebook ta biyamu a qualified views din mu.
Wan nan wani video dina ne da Yayi hitting 1.7m views ya bani $155 , a dayan pic din kuma zakuga Inda s**a saka 506k acikin wan nan 1.7m views , 506k kawai ne qualified views da Facebook tayi approving na earnings dinsu Sauran views din anyi disqualifying dinsu Amma mai yasa hakan ke faruwa ?
Facebook na biyan duk wani video da yake displaying ads , so wani lokacin wan nan ads din ba immediately daga fara kallon videos yake displaying ba , wani video din yana daukan seconds kamun ya fara nuna ads acikin views dinka ba kowa bane ke kallon video Dinka har lokacin da ads ya fara displaying , duk viewers din da bai kalla video Dinka ba har stage din da ads ya fara displaying wan nan view din ya zama disqualified.
Duk wani views Dinka da kaga facebook tayi counting har ya biyaka mutanene da s**a kalli video dinka har ads ya fara playing shi yasa ake son amfani sa hook mai kyau yanda zakayi hooking viewers Dinka su kalla video dinka