RAHAS collection

RAHAS collection Aseeyarh mahmud
New page
Old account was disabled
Home of clothes and kitchen utensils
Kano
09138534042

Jersey veils available 350009138534042Kano
15/07/2026

Jersey veils available
3500
09138534042
Kano

15/07/2026

Assallamualaikum
Barkanmu sa safiya
Candies available
Glowing kikeso kiyi kisha candies dinmu
Munada
Albishir
Tuwon madara
Gullisuwa
Kwakwumeti
Illoka
Tsami gaye
500,1000
Ina kano yankaba
Akwai free delivery to northwest university kano
Akwai free delivery to maiduguri yau Inshaalllah
09138534042

Assallamualaikum Barkanmu sa safiya Candies available Glowing kikeso kiyi kisha candies dinmuMunadaAlbishir Tuwon madara...
15/07/2026

Assallamualaikum
Barkanmu sa safiya
Candies available
Glowing kikeso kiyi kisha candies dinmu
Munada
Albishir
Tuwon madara
Gullisuwa
Kwakwumeti
Illoka
Tsami gaye
500,1000
Ina kano yankaba
Akwai free delivery to northwest university kano
Akwai free delivery to maiduguri yau Inshaalllah
09138534042

14/07/2026
A tagomin bawan Allahn chan🤣
14/07/2026

A tagomin bawan Allahn chan🤣

Wannan maganar gaskia ne

Bazan gaji da talata maku bodysuit da over roll dinmu baGrade A 50 pieces 33k a ina zaku samu wannan arhan inba Wajen RA...
13/07/2026

Bazan gaji da talata maku bodysuit da over roll dinmu ba
Grade A
50 pieces 33k a ina zaku samu wannan arhan inba Wajen RAHAS collection ba
09138534042
Kano
Ga masu bukatar PCs kuyimin Dm
Dan Allah ko ba'a siya yanzu ba ayi following dinnan za'a anfa a gaba inshallah

Assallamualaikum🥰
13/07/2026

Assallamualaikum🥰

13/07/2026

Assallamualaikum🥰🥰🥰
10k followers😍
Alhmdllh Alhmdllh
Ba wayona ba kuma ba dabara na ba
Duk lokacinda wani abu ya samu account dinka inkazo ka bude sabo dawowa kake kamar bako a Facebook🥺kowa nunawa yake kamar bai sanka b***e ya tayaka da sharing ko like ama inka dage kaida kanka saika samu abunda baka tunani🥰babu wanda zai tsaya maki hakan business dinki sai ke kanki dan haka ya ke yar'uwata ki tashi tsaye ki nemi halal dinki.
Allah ya bamu kasuwa mai albarka gaba daya🙏❤

35,000 setCarpet din madaidaici neKano.09138534042
12/07/2026

35,000 set
Carpet din madaidaici ne
Kano.
09138534042

Address

24 Illiya Mai Block Street Yankaba
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when RAHAS collection posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share