Hon kabiru Alhassan rurum movement rano kibiya bunkure

Hon kabiru Alhassan rurum movement rano kibiya bunkure Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon kabiru Alhassan rurum movement rano kibiya bunkure, Men's clothes shop, Kano.

INNALILLAHI WA'INNAILAHIR RAJI'UN GA DUK WANDA YAGA POSTING DIN NAN YA TAIMAKA WURIN YIN SHARING YAYI HATSARINE TSAKANIN...
07/08/2026

INNALILLAHI WA'INNAILAHIR RAJI'UN GA DUK WANDA YAGA POSTING DIN NAN YA TAIMAKA WURIN YIN SHARING YAYI HATSARINE TSAKANIN HANYAR ANCHAU ZUWA DUTSEN WAI ALLAH YAYI MASA RASUWA ALLAH YAJIKANSA MUNA SANARWA DAGA POLICE STATION DAKE ANCHAU

DOMIN TUNTUBA GA NAMBA
09073722690
0802 226 3313

MAGANAR GASKIYANa yi mamakin irin kalaman da Barista Jamilu Hassan Rano ya yi game da Jagoranmu, Rt. Hon. Kabiru Alhassa...
07/08/2026

MAGANAR GASKIYA

Na yi mamakin irin kalaman da Barista Jamilu Hassan Rano ya yi game da Jagoranmu, Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum.

Dalilin da ya sa na yi mamakin shi ne, Hon. Kabiru Alhassan Rurum yana daga cikin mutanen da s**a taka muhimmiyar rawa wajen ganin Barista Jamilu Hassan Rano ya samu damar fitowa fili, har duniya ta san shi. Abin mamaki ne a yau a rika yin kalamai marasa dadi a kan wanda ya kasance cikin wadanda s**a taimaka wajen wannan tafiya.

Duk da irin kalaman da Barista Jamilu Hassan Rano ya yi, abin farin ciki shi ne bai ce Jagora Turakin Rano, Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum, baya aiki ko kuma bai taba yi wa al’umma wani abin kirki ba. Hasali ma, idan aka duba tarihin ayyukansa, za a ga nagarta da dimbin gudummawar da ya bayar ga al’ummar Rano, Kibiya da Bunkure.

Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum ya gudanar da manyan ayyukan raya kasa, tare da taimakawa wajen inganta rayuwar al’umma. Haka kuma, shirye-shiryen empowerment da yake gudanarwa lokaci zuwa lokaci sun taimaka wa matasa, mata da sauran al’umma da dama.

Al’ummar Rano, Kibiya da Bunkure sun san wanda s**a zaba, kuma suna ganin irin gudummawar da Jagora Turakin Rano yake bayarwa. Dimokuradiyya tana ba kowa damar bayyana ra’ayinsa, amma lokaci da ayyuka su ne mafi kyawun alkalin tantance shugabanci.

Saboda haka, ya kamata mu guji siyasar cin mutunci da zagi, mu mayar da hankali kan ayyuka, gaskiya da abin da zai kara kawo ci gaba ga al’ummarmu.

Rano Kibya da Bunkure Hawa na Uku Cikin Sauki da Izinin Ubangiji.

Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum — Jagora Turakin Rano.

Hon Umar Yushau Rurum


insha Allah
07/08/2026

insha Allah

06/08/2026

Allah ya lamunce mana 2027

masha Allahu. 2027 a wajen Allah Muke nema
06/08/2026

masha Allahu. 2027 a wajen Allah Muke nema

19/07/2026

Kano ta Abba ce

✍️✍️✍️✍️✍️✍️👇👇👇👇👇
08/10/2025

✍️✍️✍️✍️✍️✍️
👇👇👇👇👇

06/10/2025
04/10/2025

Wllh ! Wllh ! Wllh !
Yanzu Za Kaga Yan Halak
Sun Amsa
Muhammadur Rasulullah 🌷🕌

04/10/2025

Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama

Ayi sharing saboda Alumma su amfana
Masu fama da tsaka a gida a kitchen a bandaki ko tsakar gida sunyi magani kala kala amma taki tafiya suyi wannan. Gashi kuma tanada Matukar hadari ga Rayuwar Mu.

Zaa samu bawon kwan zaa daka shi kadan sai a zuba a duk inda ake ganin ta insha'Allah ta dena zuwa gab daya.

Ayi sharing saboda Alumma su amfana.





Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon kabiru Alhassan rurum movement rano kibiya bunkure posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share