22/02/2025
Assalam yan uwa masu albarka, Domin kawo muku shirye shirye na musaman na watan Ramadan wanan tasha mai albarka tana neman taimakon duk wani me bibiyarta da su bada taimakon naira Dari biyu domin yada adinin Allah musaman a cikin watan Ramadan. Da kowa Zai yi hakuri ya bawa Allah rance da za a samu wani abu daxai a jinkirta neman taimako. Shekara daya kenan ama 20k kawai aka iya hadawa. Allah ya bada iko. Ga account number 8062779139
Usman umar aliyu
Opay