Martaba textile

Martaba textile An online News Platform, contact us on Whatsapp or call +2347030886603 kuna da damar ba da taku gudunmawa
(1)

VALENBELLA HAND BAG Available now at  N 33,00008030886603
15/06/2025

VALENBELLA HAND BAG

Available now at N 33,000

08030886603

13/06/2025

Wasu matsaloli ku ke fuskanta ko ku ka taɓa fuskanta a siyen kaya ta Online?

Mu haɗu da ku a comment section

Domin samun kayayyakin Martaba Textile ku shiga dandalin mu na WhatsApp

SILVER CROWN 07030886603
04/06/2025

SILVER CROWN

07030886603

VALENBELLA HAND BAG 07030886603
04/06/2025

VALENBELLA HAND BAG

07030886603

NASEEM BUKHOOR 07030886603
04/06/2025

NASEEM BUKHOOR

07030886603

CHRISTINA&MZD SHOES SIZE:- 37-4107030886603
04/06/2025

CHRISTINA&MZD SHOES
SIZE:- 37-41

07030886603

SANARWA DAGA MARTABA TEXTILEAssalamu Alaikum Warahmatullah.Bayan ɗan tsaiko a harkokinmu na yau da kullum, muna farin ci...
03/06/2025

SANARWA DAGA MARTABA TEXTILE

Assalamu Alaikum Warahmatullah.

Bayan ɗan tsaiko a harkokinmu na yau da kullum, muna farin cikin sanar da ku cewa, "Martaba Textile mun dawo cikin cikakken shiri da sabon ƙarfi!"

Za mu ci gaba da kawo muku kayayyaki masu na zamani, masu inganci cikin farashi mai sauƙi.

Mun ƙara inganta tsarin mu mai sauƙi da kwanciyar hankali na aika kaya ga abokan mu'amala zuwa ko ina da isarwa cikin lokaci da aminci.

Mu na godiya da juriya da goyon bayan ku a lokacin da muka ɗan tsaya.

Ku ci gaba da bin mu a dandalinmu na sada zumunta don samun sabbin kaya da wasu shirye-shirye na musamman da za su taimaka muku.

Ku yuntuɓi mu ta: 08067335533 a WhatsApp ko ku kira mu a kan 07030886603

Jami'an tsaro sun haramtawa sarakunan Kano hawan Babbar Sallah, bayan da Sarki Sunusi ya umarci hakiman masarautarsa su ...
03/06/2025

Jami'an tsaro sun haramtawa sarakunan Kano hawan Babbar Sallah, bayan da Sarki Sunusi ya umarci hakiman masarautarsa su shigo Kano don shirin hawan

Me za ku ce?

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Martaba textile posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Martaba textile:

Share