It’s Saddam Kansakali

It’s Saddam Kansakali Socialist

Hon, commissioner of power and renewable Energy Engr Dr Gaddafi Sani Shehu Ya Bawa Usaini Aliyu Fala Dan Gwagwarmaya Kya...
11/09/2026

Hon, commissioner of power and renewable Energy Engr Dr Gaddafi Sani Shehu Ya Bawa Usaini Aliyu Fala Dan Gwagwarmaya Kyautar Naira Miliyan 1 Domin ya Kara Jari, MashaAllah👏

🙏🙏🙏
10/09/2026

🙏🙏🙏

Sanarwar Ƙarin Kwanaki Biyu na Rijistar Ƙungiyoyin Jam’iyyar APC:An samu ƙarin kwana biyu daga yau zuwa Laraba 9/9/2016 ...
08/09/2026

Sanarwar Ƙarin Kwanaki Biyu na Rijistar Ƙungiyoyin Jam’iyyar APC:

An samu ƙarin kwana biyu daga yau zuwa Laraba 9/9/2016 na rijistar ƙungiyoyin jam’iyyar APC bisa umarnin shugaban matasan jam’iyyar APC na Kano Hon Salisu Yahaya Hotoro, bayan karewar wa’adin rijistar a yau Litinin 7/9/2026.

06/09/2026
25/08/2026

Barka da zuwa silar arziki ﷺ
Barka da zuwa Adon kaliki ﷺ
Barka da zuwa shafi'il wara ﷺ
Barka da zuwa jamalul kuraﷺ
Barka da zuwa mabudin hira ﷺ
Lale lale da nurissalam ﷺ
Lale lale da khairul anam ﷺ
Lale lale da ainin na'am ﷺ
Lale lale da badaruttamam ﷺ
Lale lale da ruhussalam ﷺ
Lale lale da kaful kiram ﷺ
Lale lale da sakaful kamalﷺ
Lale lale da babul wisal ﷺ
Lale lale da jimul jamal ﷺ
Lale lale da fa'ul fi'al ﷺ
SAYYIDINA MUHAMMADUR RASULULLAHI ( ﷺ)

Pictures of 18 Local Governments 5-kilometre dualized roads with solar-powered streetlights, completed by the administra...
24/08/2026

Pictures of 18 Local Governments 5-kilometre dualized roads with solar-powered streetlights, completed by the administration of Gov. Abba Kabir Yusuf.

COMPLETED 5KM ROAD PROJECTS

1. Albasu LGA
2. Gwarzo LGA
3. Gezawa LGA
4. Dawakin Tofa LGA
5. Dawakin Kudu LGA
6. Tofa LGA
7. Sumaila LGA
8. Wudil LGA
9. Takai LGA
10. Ajingi LGA
11. Tsanyawa LGA
12. Rano LGA
13. Minjibir LGA
14. Ungogo LGA
15. Warawa LGA
16. Bebeji LGA
17. Kura LGA
18. Rogo LGA

ONGOING PROJECTS

1. Bunkure LGA
2. Kibiya LGA
3. Tudun Wada LGA
4. Garko LGA
5. Bagwai LGA
6. Shanono LGA
7. Kiru LGA
8. Karaye LGA
9. Gaya LGA
10. Danbatta LGA
11. Ghari LGA
12. Garun Malam LGA
13. Madobi LGA
14. Kumbotso LGA
15. Kabo LGA
16. Gabasawa LGA

REVOKED PROJECTS — TO BE RE-AWARDED

1. Doguwa LGA
2. Makoda LGA
3. Fagge LGA

In the pictures below are the completed 5-kilometre dualized roads with solar-powered streetlights of 18 Local Government Areas that were completed.

Thank you, Governor Abba K. Yusuf, for continuing to deliver infrastructure across Kano State.

.

Press Release SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR GWALE, HON. ABUBAKAR MU’AZU MOJO, YA JAGORANCI DAURIN AUREN MA’AURATA 16 A SHIRIN...
07/08/2026

Press Release

SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR GWALE, HON. ABUBAKAR MU’AZU MOJO, YA JAGORANCI DAURIN AUREN MA’AURATA 16 A SHIRIN GWAMNATIN JIHAR KANO NA AURAR DA MA’AURATA 3,000

Mai Girma Zababban Shugaban Karamar Hukumar Gwale, Hon. Abubakar Mu'azu Mojo, ya jagoranci gudanar da daurin auren ma’aurata goma sha shida (16) daga Karamar Hukumar Gwale, a karkashin babban shirin gwamnatin Jihar Kano na aurar da ma’aurata dubu uku (3,000) a fadin jihar, wanda Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya dauki cikakken nauyi.

Shirin, wanda ke daya daga cikin manufofin gwamnatin jihar na inganta rayuwar al’umma, karfafa zaman lafiya, rage kalubalen zamantakewa, da tallafa wa matasa wajen gina ingantattun iyalai, ya kara tabbatar da jajircewar gwamnatin Kano wajen samar da walwala da ci gaban al’umma.

Yayin gudanar da daurin auren, Hon. Abubakar Muazu Mojo ya taya sababbin ma’auratan murnar shiga sabuwar rayuwa, tare da yi musu fatan alheri, zaman lafiya, da dorewar soyayya a gidajensu.

Shugaban ya yi kira ga angwaye da amaren da su gina zamantakewarsu bisa tubalan hakuri, gaskiya, rikon amana, mutunta juna, da fahimtar juna domin samun zaman aure mai albarka. Ya jaddada cewa aure ibada ce kuma ginshikin al’umma ne, don haka yana bukatar hadin kai, tausayi, da biyayya ga koyarwar addinin Musulunci domin samar da iyalai nagari masu tarbiyya.

Hon. Mojo ya kuma yaba da hangen nesa da jajircewar Mai Girma Gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf wajen daukar nauyin wannan gagarumin shiri na aurar da ma’aurata 3,000, wanda ya bayyana a matsayin wani muhimmin mataki na rage radadin rayuwa ga al’umma da kuma karfafa zaman lafiya da hadin kai a fadin Jihar Kano.

A karshe, Shugaban ya yi addu’ar Allah Madaukakin Sarki Ya sanya albarka a cikin rayuwar sababbin ma’auratan, Ya ba su zaman lafiya, zuri’a ta gari, da zaman aure mai dorewa cikin kauna da fahimtar juna.

Innanillahi wa’innah ilaihi rajiun😭 Allah ya yiwa Kosan waka rasuwa Allah ya gafarta masa🥲
02/08/2026

Innanillahi wa’innah ilaihi rajiun😭 Allah ya yiwa Kosan waka rasuwa Allah ya gafarta masa🥲

Address

Kansakali
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when It’s Saddam Kansakali posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share