M.A Unique & Classy Fashion Design

M.A Unique & Classy Fashion Design I'm a Fashion Designer

14/02/2026

With Aysar designs – I've just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers!

12/02/2026

With Aysar designs – I just got recognised as one of their top fans!

01/02/2026
Yauwa Hajiyoyi, ni da buri na bai wuce ina gwangwaje ku da tsala-tsalan latest dinkuna ba, ku kuma kuna cika aljihuna da...
01/02/2026

Yauwa Hajiyoyi, ni da buri na bai wuce ina gwangwaje ku da tsala-tsalan latest dinkuna ba, ku kuma kuna cika aljihuna da kudi, yauwa na fi gane wannan Yaren.

Hajjaju ki nutsu ki zabi style a wadannan da ran ki ya nutsu da shi ki aiko, ko ki bani zabi Ni na zabar Miki, muna maraba da kowa, kuma muna aike sinkunan mu har kasashen ketare, 08087674545.

29/01/2026

Har yanzu ba mu daina amsar sinkunan sallah ba, ku yi ta aikowa, zamu kammala muku cikin aminci da yarda Allah.

08087674545.

29/01/2026

we're back, AlhamdulillAh!

29/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Rabeelullah Idrees Kt Par, Hanan Isah, Maman Muhsen Maman Muhsen

Address

Dala
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M.A Unique & Classy Fashion Design posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share