Usman Abba General Interprisis

Usman Abba General Interprisis Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Usman Abba General Interprisis, Women's clothes shop, Kwari market isyakan Rabi, u along muddassir and Brothers, Kano.

06/12/2025

DA DUMI DUMI: Hukumar kula da tarihi da al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta bayyana mutanen da s**a taru wajen jana'izar fitaccen malam addinin Islamar nan Sheikh Dahiru Bauchi a matsayin taro mafi girma da aka taɓa yiwa wani mamaci a tarihin Duniya.

An sallaci gawar marigayin a ranar Juma'ar data gabata amma daga wajen sallar zuwa inda za a binne shi saboda yawan mutane ba'a samu ƙarasowa da gawar ba har gari ya waye sai a ranar asabar aka binne shi, muna fatan Allah ya gafarta masa.

05/12/2025

Address

Kwari Market Isyakan Rabi, U Along Muddassir And Brothers
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman Abba General Interprisis posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share