19/10/2025
SANARWA TA MUSAMMAN 📣💛*
Assalamu alaikum abokan ciniki da masoya shafina,
Ina farin cikin sanar da ku cewa sunan Brand dinmu Mummy Scent & Glow (MS&G) yanzu ya koma *Mummy’s Special Goodies (MSG)*!
Wannan canjin suna yana nuni da faɗaɗa kasuwancinmu ba kawai kayan kamshi da gyaran fata ba, yanzu muna siyar da kayan shayi, spices, Herb oils(like zaitun, moringa oil etc) da sauran kayan dadi na musamman!
Na gode da goyon bayan ku, Allah ya saka da alheri.