DAN GAYA KWARI Market

DAN GAYA KWARI Market Dealer in All men fabrics

Muna Kira Da Ayiwa Malam Abduljabbar ADALCI
20/04/2026

Muna Kira Da Ayiwa Malam Abduljabbar ADALCI

Ya Allah, Ka ba mu ikon yin adalci a dukkan al’amuranmu, Ka sa mu kasance masu gaskiya da riƙon amana, Ka ɗaukaka daraja...
10/04/2026

Ya Allah, Ka ba mu ikon yin adalci a dukkan al’amuranmu, Ka sa mu kasance masu gaskiya da riƙon amana, Ka ɗaukaka darajarmu a duniya da lahira 🤲

09/04/2026
✂️**LADOLA AVAILABLE Discount price  #*6,500 per yards **📍No:C16 gidan baba upstairs Kwari market by ibbNUMBER WHATSAPP ...
09/04/2026

✂️**LADOLA AVAILABLE

Discount price #*6,500 per yards **

📍No:C16 gidan baba upstairs Kwari market by ibb
NUMBER WHATSAPP 08161593453

AVAILABLE
09/04/2026

AVAILABLE

New stock Alert 🚨         🔔🔔🔔🔔🔔🔔      ✅ **MASTER PLUS **✂️              HIGH QUALITY ORIGINAL BAZIN MICRO DESIGN At affo...
30/03/2026

New stock Alert 🚨
🔔🔔🔔🔔🔔🔔

✅ **MASTER PLUS **✂️
HIGH QUALITY ORIGINAL BAZIN MICRO DESIGN

At affordable prices #*6,000*
Standard price please 🙏

📍No:-**C16 Gidan Baba Upstairs Kwari market by Ibb Way **

*SALLAR DAREN HUDU GA WATAN RAMADAN*Sallar Yau Raka'a 8 ce Fatiha da Inna--Anzalnahu 20 kowacce raka'a.Yazo a ruwaya cew...
20/02/2026

*SALLAR DAREN HUDU GA WATAN RAMADAN*

Sallar Yau Raka'a 8 ce Fatiha da Inna--Anzalnahu 20 kowacce raka'a.

Yazo a ruwaya cewa duk wani wanda yayi Wannan Sallar Allah zai Daukaka Ayyukan sa na wannan Daren Kamar Aikin Annabawa Guda Bakwai.

DAN GAYA KWARI MARKET

New stock Alert 🚨         🔔🔔🔔🔔🔔🔔      ✅ *STANDARD 🤍*✂️        1 to 33 yards              At affordable prices  #*4,800*S...
20/02/2026

New stock Alert 🚨
🔔🔔🔔🔔🔔🔔

✅ *STANDARD 🤍*✂️
1 to 33 yards


At affordable prices #*4,800*
Standard price please 🙏

📍GIDAN BABA FIRST FLOOR SHOP NO.C16

Shekaru (4) Da Kwana (260) Ana Cikin Jarabawa 😥Allah Ya Amintar dakai Maulana 😿
20/02/2026

Shekaru (4) Da Kwana (260) Ana Cikin Jarabawa 😥

Allah Ya Amintar dakai Maulana 😿

18/02/2026

Bazami azumi da shedar Yan Maja ba , Kamar yadda aka saba Indai bamu samu sahihin labarin ganin wata gun muminai ba zamu cika lissafin shaaban

Address

Kwari Market Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN GAYA KWARI Market posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share