02/12/2025
Albishirinku
Afmam skills acquisition na shirin koyar da sana'o'i kamar haka
1. Turaren wuta, khumra da kulaccam
2. Izal, Liquid Soap da hypo
3. Gyaran Jiki
4. Bedsheet da throw Pillow
5. Bead Work
6. Jaka
7. Takalmi
8. Hair care
9. Vaseline da body lotion
10. Saka
Maza ku garzayo ku siya form kuyi register kada a barku a baya .
Tuntubemu akan: 08039388622, 08037686286