Real Hamtha karaye

Real Hamtha karaye Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real Hamtha karaye, Men's clothes shop, Zango, Kano.

14/08/2026
KA RIƘE CHARBIN KA 📿Ka Yi Alfahari Da Annabi ﷺ Ka Yi Alfahari Da Sheikh TijjaniKa Yi Alfahari Da Sheikh IbrahimKa Yi Alf...
13/08/2026

KA RIƘE CHARBIN KA 📿

Ka Yi Alfahari Da Annabi ﷺ
Ka Yi Alfahari Da Sheikh Tijjani
Ka Yi Alfahari Da Sheikh Ibrahim
Ka Yi Alfahari Da Shaikhin Ka

Ka Lizimci Istighfaary, Hailala Da Salatin Annabi ﷺ (Ɗariƙa)

Duk Wanda Zaka So Shi Ka So Shi Don Allah
Duk Wanda Zaka Ƙi Shi Ka Ƙi Shi Don Allah

Kar Ka Cutar Da Kowa, Kuma Kar Ka Matsa Don Rama Cutarwa. Ka Yi Yafiya Shi Ne Mafi Alkhairi A Wajen Ka, In Ka Zamo Kana Mai Sani.

Allah Ka Ci Gaba Da Shayar Da Mu Mamakon Ruwan Soyayyar Annabi ﷺ Da Magadan Sa 🤲

Maulanmu Sheikh Ibrahim Al-Khaulaqy ya ce:Fawallāhi mā fī al-qalbi ḥaẓẓun li-ghayrihī,Fa-ghayru Rasūlillāhi laysa li-taʿ...
13/08/2026

Maulanmu Sheikh Ibrahim Al-Khaulaqy ya ce:

Fawallāhi mā fī al-qalbi ḥaẓẓun li-ghayrihī,
Fa-ghayru Rasūlillāhi laysa li-taʿlamā.

"Na rantse da Allah, zuciyata ta kebanta da ƙaunar Manzon Allah ﷺ. Ban san wani da ya kai shi daraja, wanda ya cancanci irin wannan matsayi a zuciyata ba."

MENENE Hkncin YIN LAZIMI CIKIN GAGGAWA? Yin Lazimi yana bukatar natsuwa, ladabi da kiyaye lafazin zikiri gwargwadon iko....
13/08/2026

MENENE Hkncin YIN LAZIMI CIKIN GAGGAWA?

Yin Lazimi yana bukatar natsuwa, ladabi da kiyaye lafazin zikiri gwargwadon iko.

Idan mutum ya yi shi cikin gaggawa har lafazi ya rikice, kalmomi s**a ragu ko aka tsallake wasu, bai kamata a ɗauki hakan da wasa ba.

Amma idan gaggawar ba ta kai ga lalata lafazi da adadin Lazimi ba, to mutum ya yi iya ƙoƙarinsa cikin natsuwa da girmamawa.

Tambaya: Shin yin Lazimi cikin gaggawa saboda tsoron lokaci ya ƙure yana da hukunci daban? 🤔

I need solution to this. 😭😭😭
05/07/2026

I need solution to this. 😭😭😭

Allah albarkar wannan passport da albarkar Mai wannan passport da abunda aka rubuta acikin wannna passport din ka Mana a...
05/07/2026

Allah albarkar wannan passport da albarkar Mai wannan passport da abunda aka rubuta acikin wannna passport din

ka Mana arzikin zuwa Madina 🙏🏻

SHEHU MUHAMMADU MUSHIRI AL MURTANIYA (RTA) YANA CEWAShehu Ibrahim Niasse (RTA) yana da zahiri kuma yana da badini Idan k...
05/07/2026

SHEHU MUHAMMADU MUSHIRI AL MURTANIYA (RTA) YANA CEWA

Shehu Ibrahim Niasse (RTA) yana da zahiri kuma yana da badini Idan kana so kasan zahirin Shehu Ibrahim Niasse (RTA) cewa Babu wani masanin Shari'ar Shugaba (SAW) a bayan kasa irin sa to ka karanta Raf'ulmalami.

Idan kuma kana so kasan Badinin Shehu (RTA) cewa babu Masanin Allah abayan Kasa irin sa to ka karanta Sirrul Akbakri

Idan kuma kana so kasan SHEHU Ibrahim Niasse (RTA) ciki da bai to karanta Kashiful ilbas

04/07/2026

ALLAH ZAI JI DA KOMAI

Ikon Allah 🤔🤫🙋
27/06/2026

Ikon Allah 🤔🤫🙋

Akoh da yaushe in muka kalli rayuwa ba ta da tabbas rokon mudai shine Allah ya sa mukika da ImaniBy hamza sunusi
07/05/2026

Akoh da yaushe in muka kalli rayuwa ba ta da tabbas rokon mudai shine Allah ya sa mukika da Imani
By hamza sunusi

Address

Zango
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Hamtha karaye posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share