Abubakar LUKEN

Abubakar LUKEN Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abubakar LUKEN, Men's clothes shop, Muhammadtukurabubakar762@gmail. com, Katsina.

19/11/2022
GOD BLESS PDAPC
17/11/2022

GOD BLESS PDAPC




12/11/2022
Damina mai ban samu atiku /lado 2023 Katsina state Ta zauna mitin da magoya bayan ta na kowace Local government kan   ka...
12/11/2022

Damina mai ban samu atiku /lado 2023
Katsina state

Ta zauna mitin da magoya bayan ta na kowace Local government kan kan ba Dr Mutsapha Inuwa. Hadin kai wajin tafiyar siyasa sh*ta atiku /lado kuma sun samu. Goyan baya ka ga duk yan qungiya. Dake cikin DAMINA MAI BAN SAMU 🌧️ Da sutsaya office Dr Mutsapha Inuwa. Sutafi tareda saboda hadin kai 100%

Daga QUNGIYA DAMINA MAI BAN SAMU🌧️

YANZÚ-YANZÚ: Ɗan Takarar shúgaban ƙasa  a ƙarƙashin Inuwar Jamíyyar PDP Alhajì Atíku Abúbakar ya samú kykkyawar tarba a ...
09/11/2022

YANZÚ-YANZÚ: Ɗan Takarar shúgaban ƙasa a ƙarƙashin Inuwar Jamíyyar PDP Alhajì Atíku Abúbakar ya samú kykkyawar tarba a jìhar Bornó.
Insha Allahú atikuabubakar 2023

SHUWAGABANNIN JAM'IYYAR PDP NA ƘANANAN HUKUMOMIN JAHAR KATSINA SUN JADDADA GOYON BAYAN SU GA SABON SHUGABAN JAM'IYYAR PD...
04/11/2022

SHUWAGABANNIN JAM'IYYAR PDP NA ƘANANAN HUKUMOMIN JAHAR KATSINA SUN JADDADA GOYON BAYAN SU GA SABON SHUGABAN JAM'IYYAR PDP NA JAHAR KATSINA.

Yau 04/11/2022

Shuwagabannin Jam'iyyar PDP na Kananan Hukumomin Jahar Katsina

Sun Jaddda goyon bayan su ga Mai Girma Sabon Shugaban Jam'iyyar PDP na Jahar Katsina Hon.Salisu Lawal Uli.

Sun kawo wannan Ziyara ne a Ofishin Shugaban jam'iyyar Wanda yake cikin Babbar Hedkwatar jam'iyyar PDP da ke nan cikin Birnin Katsina hanyar Zuwa Kano.

Shugaban jam'iyyar PDPn ya nuna farin cikin shi kwarai da gaske game da wannan ziyara da Ciyamomin s**a kawo masa, inda yayi masu godiya da wannan Ziyara.

Mai Girma Shugaban Chiyamomi na Jam'iyyar PDP na Kananan Hukumomin Jahar Katsina Hon.Idiris Yakubu Danchafa

Yace suna Jaddada Goyon bayan su da biyayyar su tun daga Kan Mai Girma Shugaban Jam'iyyar PDP na Kasa,zuwa na Jagoran Jam'iyyar PDP na Jahar Katsina Brr.Ibrahim Shehu Shema,zuwa Hon.Salisu Yusuf Majigiri zuwa Shugaban Jam'iyyar PDP na Jahar Katsina Hon.Salisu Uli.

Allah ya bawa Jam'iyyar PDP Nasara.Ameen.

Galadiman Majigiri.

   Paul Ibe, Media Adviser to the presidential candidate of the Peoples Democratic Party, Atiku Abubakar, has described ...
02/11/2022


Paul Ibe, Media Adviser to the presidential candidate of the Peoples Democratic Party, Atiku Abubakar, has described the duo of Bola Tinubu and Kashim Shettima, presidential candidate and the vice presidential candidates respectively of the All Progressives Congress as anti-business individuals. He carpeted the two of talking condescendingly about other presidential candidates at a gathering that they invited members of the private sector on Tuesday.

02/11/2022

All P D P Governors and some A P C Governors are with atiku abubakar 100%

Yanzu a   ya  kammala tattaunawa da Gidan Jarida na Muryar Amurka inda nayi bayani akan shiri da tsare tsare na domin ce...
01/11/2022

Yanzu a ya kammala tattaunawa da Gidan Jarida na Muryar Amurka inda nayi bayani akan shiri da tsare tsare na domin ceto Najeriya, cigaban ta da ingata Kasa. -AA

Address

Muhammadtukurabubakar762@gmail. Com
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar LUKEN posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share