14/08/2026
Message
Barka da Juma’a, Hon. Yusuf Danhajiya. 🌙🤲
Ina mika maka gaisuwa ta musamman a wannan rana mai albarka. Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana kura-kuranmu, Ya ba mu lafiya, zaman lafiya da albarkar rayuwa.
Allah Ya ƙara maka hikima, lafiya da nasara a dukkan al’amuranka. Juma’a Mubarak! 🤲✨