17/10/2024
Assalamu alaikum Jamma Ina mai Baku hakuri kwana
Biyu kunji wannan page din shiru wani uzuri ne ya tasomin amma alhamdulillah yanzu back to business ya mukaji da tsadar rayuwa to ubangiji Allah ya kawo mana sauki